Saturday 8 July 2017


LATEST POLITICS SPORTS GOSSIP
365
USD/NGN
Hatsarin mota ya janyo asaran rayuka 5 a Legas (HOTO)
Advertise with us

Yadda na ku sa rasa rayuwata
Updated: an hour ago

Author: Ishaq Ismail

Views: 5016

Category: News

FACEBOOK
EMAIL
WHATSAPP
- Mazaunin Ikorodu ya bayyana yadda ya kusa rasa ranshi

- Wasu mutane sunyi zargin wannan mutum dan kungiyar shan jini ne

- Mazaunin dai yace yanzu hadari ne fitowa bayan karfe 7 na dare

Wani mutum mazaunin Ikorodu ta Jihar Legas me suna Akinrinlade Ayodeji ya tsallake rijiya da baya a sakamakon zargin shi da wasu mazauna yankin suka yi ma sad a cewa shi dan kungiyar shan jini ne wanda wasu kan ce 'yan mafiya.

Ayodeji dai ya ba da labarin yadda ya kusa rasa ranshi bisa ga zaton da mazauna yankin suka yi mishi a shafin facebook. Ya rubuto cewa wannan abu dai ya zama rowan dare sakamakon hakan ba a kanshi kadai ta taba faruwa ba.


Ya ruboto cewa a lokacin da yake kan hanyar shi ta zuwa debo ruwa domin amfanin gidanshi, da misalin karfe 7:39 na dare. Sai kawai wasu mutane suka far masa , yana kokarin ya bayyana musu ko shi waye da kuma abinda ya fito das hi, amma ka fin ya ankara sunyi masa jina-jina domin abun dake faruwa a yankin yana ci musu tuwo a kwarya.


Yankin Ikorodu na Jihar Legas
Sai daga bisani suka gano cewa ai wannan mutum dai na gari ne ba ire-iren wanda suke zargi bane bayan da mutanen gari su ka kawo masa dauki, sannan suka nemi shi da yafe musu.


Ayodeji dai yace wannan abun dai ba kanshi farau ba, domin kuwa hakan har akan wani abokin su ta faru, sai dai shi abokin bai tsawon rai ba da zai ba da labara ba, domin kuwa shi har lahira suka aika shi.

KU KARANTA: Teku na kokarin hadiye jihar Legas, duba hotunan ambaliyar

Kakakin rundunar 'yan sanda ta Jihar Legas Olarinde Famous yayi korafi akan ire-iren faruwar wannan abubuwa a yankin, kuma yace hakan yana faruwa ne sanadiyar kama wasu 'yan kungiyar da rundunar ta 'yan sanda take yi a yankin Ikorodu na Jihar Legas.

Famous ya sha alawashin cewa zasu yi iya ka cin bakin kokarin su domin su ga cewa sun kame duk wani dan kungiyar ta shan jini ba ma a iya yankin kadai ba har Jihar tasu baki daya.


https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/?ref=page_internal#

https://twitter.com/naijcomhausa



NAIJ.com
for Android

FREE INSTALL
RECOMMENDED NEWS

Daga yau ta Buhari ta kare - inji Fayose - 4 hours ago
Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa - 4 hours ago
Farashin man fetur ya kusa karyewa gaba daya a Duniya - 5 hours ago
Zan sa kafar wando daya da Ibrahim Magu - Gwamna Abdulaziz Yari - 6 hours ago

PREVIOUS NEWS
NEXT NEWS
Advertise with us

THINK IT IS IMPORTANT? SHARE WITH YOUR FRIENDS!

FACEBOOK
EMAIL
WHATSAPP
TAGS: Ikorodu Hausa News Garin Legas Jami'an Yan Sanda
HOT: Ankara style NYSC Batch 2017 Most beautiful girls Nigeria 2017 Richest musicians in Nigeria Civil Defence
SUBSCRIBE NOW
To get news every day from NAIJ.com

ENTER YOUR EMAIL:

Advertise with us

READ NEXT

Sarkin Musulmi ya dai-daita da Magajin Garin Sakkwato, Hassan Danbaba - 2 minutes ago
Wani tsohon 'Dan Sanda yayi wa wata karamar yarinya fyade - 4 hours ago
Rashin lafiya : Kiristoci sun hurowa Shugaban kasa Buhari wuta - 5 hours ago
Evans bai arce ba, kawai boyeshi mukayi saboda tsaro - 6 hours ago
Matsin tattalin arziki: Maniyyata aikin hajji 30 suka kasa cika kudin su daga Daura - 6 hours ago
Yan bindiga dadi sun harbi surukin tsohon shugaba Jonathan a Calabar - 6 hours ago
Shugaban Hukumar EFCC ya ayyana masu agazawa Boko Haram da 'yan IPOB na Bayafara da kudi - 6 hours ago
Advertise with us


Advertise with us Submit your story Contact us info@naij.com
SOCIAL

Facebook Instagram Twitter YouTube
All rights reserved. © 2011-2017 NAIJ.com Nigeria breaking news

No comments:

Post a Comment