Friday 22 July 2011

Fwd: [BBC] BBCHausa.com - Aika wannan ga aboki ta hanyar e-mail

لله الحمد وحده الذي ابلاني و شفاني بفضله

---------- Forwarded message ----------
From: risawa22@yahoo.com
Date: Fri, 22 Jul 2011 10:42:41 +0100
Subject: [BBC] BBCHausa.com - Aika wannan ga aboki ta hanyar e-mail
To: alfanu@gmail.com


An aiko maka wannan sakon e-mail din ne [alfanu@gmail.com] a ranar Fri
Jul 22 10:42:41 2011.

يسرب [risawa22@yahoo.com] na yi tunanin za ka yi sha'awar wannan labarin.

Za ka iya ganin labarin "Kungiyar al-Shabab ta mayar da martani" a
nan: http://www.bbc.co.uk/hausa/news/2011/07/110722_alshabab_reax.shtml?s

E-mail din ya zo da wannan sakon:

"KuDN ALH. MUKTAR A KAINA 160K, BBWN J5 YNKWLLI 6K, HKMA RSHI 5K,TSI'U
SNK 2K=178K ALLAH RFA MN ASRI."

------------------------------------------------------------------------------
BBC Hausa: http://www.bbc.co.uk/hausa

BBC ba ta dda wani alhaki dangane da wannan sakon e-mail din. Idan ba
ka tsammanin samun wannan e-mail din, to ka aika da shi zuwa
webweaver@bbc.co.uk.


--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria

Wednesday 20 July 2011

Fwd: BBCHausa.com

ZAKKAR ALHAJI MUKHTAR GYATUMA TA MA A JOS TA SAMU 5K.

Your Acct 3043479059
Has Been Credited With N30,000.00 On 20-Jul-11 14:33 PM By CASH
DEPOSIT:ABDULMUMIN SALISU NAYAYA. Bal:=N35,093.99 CR‎

---------- Forwarded message ----------
From: "BBCHausa.com" <hausa@bbc.co.uk>
Date: Tue, 19 Jul 2011 17:18:49 +0000 (GMT)
Subject: BBCHausa.com
To: hausa-html@lists.bbc.co.uk

An sabunta:19 ga Yuli, 2011 - An wallafa a 17:18 GMT
Muhimman Labarai
[image: James Murdoch da Rupert Murdoch]
Rupert Murdoch da dansa a gaban majalisar dokokin Birtaniya

Rupert da James Murdoch sun bayyana a gaban kwamitin majalisar dokokin
Birtaniya da ke binciken abin kunyar da 'yan jaridarsu suka tabka.

Shugaban kasar Guinea ya nemi a zauna lafiya

Shugaban Guinea, Alpha Conde, ya nemi cewa a zauna lafiya a kasar,
kuma a hada kai, bayan wani hari da aka kai a gidansa dake babban
birnin kasar Conakry.

Boko Haram: 'Yan sanda ba su amince da tuhuma ba

A Najeriya,wata kotun tarayya da ke Abuja ta ci gaba da shari`ar da
take yi wasu 'yan sanda 5 da ake zargi da yi wa shugaban Kungiyar Boko
Haram kisan-gilla.

Bama-bamai sun sake tashi a Maiduguri

Rahotannin daga Maiduguri babban birnin jihar Borno sun nuna cewar an
sake samun tashin bom da safiyar yau a kusa da sha tale talen unguwar
Bulunkutu dake gefen birnin.

Yaduwar cutar polio a arewacin Najeriya

Asusun UNICEF yace ana samun karuwar yaran da ke kamuwa da cutar shan
inna ko polio a arewacin Najeriya.

Wasanni
[image: fabregas]
Zamu yi 'fada har karshe' akan Fabregas-Guardiola

Kocin Barcelona Pep Guardiola ya ce kulob din zai yi 'fada har karshe'
don sayen dan wasan Arsenal Cesc Fabregas.

Manchester City na gabda sayen Aguero

Manchester City na gabda kulla yarjejeniya da dan kwallon Atletico
Madrid Sergio Aguero,kamar yadda BBC ta fahimta.

Liverpool zata bada mamaki -Ferguson

Kocin Manchester United Sir Alex Ferguson ya ce yanasaran Liverpool
zata kalubalanci kungiyoyi don neman lashe gasa a kakar wasa mai zuwa.

Aston Villa ta sayi Given daga City

Aston Villa ta kammalan siyan mai tsaron gidan kasar Jamhuriyar
Ireland da kuma kungiyar Manchester City wato Shay Given.

Labarai cikin hotuna
Hotuna: Mumunan hadarin mota a Abuja

A Najeriya, mutane akalla 20 ne suka rasa rayukansu, a wasu hadurran
mota guda biyu a unguwar Kugbo, wadda ke kusa da babban birnin Tarayya
Abuja.

Taimako
Latsa nan don karin bayani a kan BBC Hausa
[image: BBC]
©MMXI


--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria