Tuesday 28 August 2012

Fwd: السلام عليكم

‏‎ASSALAMU ALAIKUM, cikin ikon Allah Maigidan nawa ya yafe min kudin
da suka makale akaina N160,000 kamar yadda kanin sa Alh. Musa ya min
bayani a washe-garin sallah Alhamdu Lillah.
a taya ni godiyar Allah.
Kuma ina yiwa Alhaji barka da Sallah Allah ya karbi Ibadun mu.
AKRAMAKALLAH INA FATAN KUNA LAFIYA. BARA SU BLOGIYA SUN SA NI A SAUKE
TAKI NA JI DADI, SAIDAI DAGA BAYA SUKA CE KAYA BAYA ZUWA SUN DAKATAR
DA NI DA UWAISU WANDA YAYI DALILIN NA BAR SAMINAKA, TO YANZU INA SON
NAZO, INA TUNA WANCAN DAKATARWA DA SU KAI MANA, NA KE ROKON AI MIN
HANYAR DA ZAN ZAMA PERMANENT DOWNLOADER. WASSALAM ALFANU ME GISHIRIN
ZAMZAM‎