Tuesday 24 January 2023

A gani na 1.

h Ina fahimtar wato ba duk gajere ne Allah ya yi masa dogon tunani ba, kamar yadda ba duk dogo ne Allah ya masa dogon tunani ba, abin lura kawai ka tantance ra'ayi kafin ka mayar da shi ma ka, don da yawa me yi wa kan sa hukunci shi qwararre ne alhali duniya da adalci suna sa shi a layin gigitattu. Allah ka suturta mu.