Sunday 17 March 2024

(3/26/2023)


Yau 26/03/2023 misalin 12:28 muka sauka a taura, mun yi tafiyar minti 34 daga Rishi.
Muhammad Bashir da Basir da Mustafa ƴan-agaji suka ɗauko ni a mashina 2, ana sa ran mu fara tarjamar tafsirin raddul azhaan bayan la'asar din yau, a taya mu addu'ar Allah ya dááfa mana









Credit: 304XXXX059 Amt: NGN5,000.00 Date: 26-MAR-2023 11:16:01 Desc: FBNMOBILE:IBRAHIM ABDULLAHI/Ka sai suger. Bal: NGN5,113.66CR Pay with FirstOnline
ALLAH YA JI ƘAN mahaifa ya sa ka gama lafiya ya maka albarka da zuriyar ka da hanyoyin arzikin ka.
Bana 2024 kuma shinkafa ya saya min mudu 5, Allah ya cika mar burin sa.


Rimidatahubs.com
3/26/23, 5:55 AM - Alfanu Rishi ऋषी:
https://chat.whatsapp.com/GYQaZ4gZmPN5sfCt0Gvoam

3/26/23, 12:48 PM - Alfanu Rishi ऋषी: Alkhairin 5000 daga malam Dalliti, ban ma gani ba sai da na sauka a Taura,
Bana 1445 wanda ya yi daidai da 2024 kafin na baro Rishi zuwa wajen tarjama a Taura, Alhaji Ya'u ya ba wa Hassino 30k ya ba ni, kuma har ma na kira shi na yi godiya.
Kafin nan Shugaba Alhaji Yunusa Umar ya aiko min Da ɓuntun shinkafa kamar rabin buhu, Allah ya biya.
Kafin nan marafan lafiya Alhaji Hussaini Wanba ya turo min 10k.
Allah ya saaka musu duka da alherin Duniya da Lahira.