Thursday 15 June 2023

Nigeria sai Addu'a.

Alhamdu Lillahi, jin daɗin limancin limamin nan na masallacin fita gari in ka wuce kakume ya sa in sha Allah sai na yi isha' sannan na wuce, don na yaba fiye da yadda na yabi limamai 4 a cikin 6n da na bi Sallah bayan shigowa ta garin nan, 2 kan da dakwai hali da ba limanci ko ladanci ya kamace su ba, komawa makaranta ne ya wajaba a kan su kamar yadda ya wajaba kan duk me son yin addini karɓaɓɓe.
 Allah ka daatar da mu.
https://drive.google.com/file/d/15-WBix-cwPV7ChrgbTHaZygUk8edVoZp/view?usp=sharing
musa ibrahim: MAGANIN GARGAJIYA A MAHANGAR MUSULUNCIDaga cikin a...: MAGANIN GARGAJIYA A MAHANGAR MUSULUNCI Daga cikin abubuwan da suka zama ruwan dare cikin Al’ummata, zance kan Maganunnuwan Musulunci. Lalle ...
muna roqon Allah ɗauki, Allah ka tunbuke wannan bala'i daga tushen sa, ka ba mu ikon yaqar sa da kuma gudummawar nasara dag gare ka ya Allah.
https://www.facebook.com/1484900604/posts/10229835606302733/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

musa ibrahim: MAGANIN GARGAJIYA A MAHANGAR MUSULUNCIDaga cikin a...