Tuesday 14 April 2015

E mana: yau na ji azimi.

ALLAH KA JI QAN MALLAM ALI DA YA RASU SHEKARAN JIYA SATI GUDA BAYAN RASUWAR MUHAMMADU MAI KIFI, ALLAH KA BAWA MALAM MADO LAFIYA YAU SATI GUDA YANA KWANCE Muna godewa Allah da Ya kaddara muka ji sakamakon wannan zaɓe na 2015 shine samun nasarar Janaral Muhammadu Buhari, muna Addu'ar Allah Ya taimakeshi kan kyawawan manufofin sa na alheri ga najeriya da jama'ar ta. Allah kuma ya bamu ikon fahimtar abin da muka kasa ganewa na alherin da kai tsaye ba za mu gano kan shi ba sai mun yi hakuri.
Allah ka amfane mu da samun wannan canji, mai mugun nufin kawar da alherin da Janaral ke nufin isarwa Talakawa Allah Ka datar da mu. D99999999999999999999uniya da lahira.
http://alfanu.blogspot.in/2010/11/your-new-friend.html?m=1
E mana: yau na ji azimi.: tum da na fara azimi a saminaka ban taɓa jin azimi irin na yau . Yaro ma ya zo karatu na ce ya je sai gobe, ina ga dalilin sauke wani shegen...