Wednesday 20 September 2017

Hadith of the Day : Dua

Hadith of the Day : Allah by your Mercy, give us knowledge, patience and make our speech eloquent, and our heart brave, forgiving, and full of love for the believers. Ameen.

Friday 15 September 2017

,

,
Juma'ar da ta wuce na yi ta a Rishi. Yau kuma na yi a yantaya, inda limamin ya qara sa min Shakku kan da'awar malikiyya da su ke yi, ta yaya? Don doguwar hudubar da ya yi wanda ya bibiye ta da Sallar da ya karanta fatiha da Aya 1½ na qarshen Isra'i( (ۚ وَلَا تَجْهَرْ
بِصَلَاتِكَ وَلَا تُخَافِتْ بِهَا وَابْتَغِ بَيْنَ ذَٰلِكَ سَبِيلًا # وَقُلِ الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي لَمْ يَتَّخِذْ وَلَدًا وَلَمْ يَكُنْ لَهُ شَرِيكٌ فِي الْمُلْكِ وَلَمْ يَكُنْ لَهُ وَلِيٌّ مِنَ الذُّلِّ ۖ وَكَبِّرْهُ تَكْبِيرًا)
[Surat Al-Isra' 110-111]
a raka'ar farko inda raka'a ta 2 ya karanta fatiha da  aya 4 na farkon Suratul Kahfi ya ba ni shakku kan rantse-rantsen da wani jigon qungiyar ke yi na cewa suna sunnah Malikiyya ne tsakanin su da Allah amma wasu na qoqarin raba kai kan abin da bai kai ya kawo ba kamar yadda suke nunawa, don mai kunfar baki kan sai an yi sallama 1 , sai an yi Alqunut da sadalu, da kuma kawo hadisai don tabbatar da shar'antuwa ko istihbabin haka, ya kamata a ce liman mai daraja ta 1 ya dan laqanci wadannan abubuwa da sauran makamantan su don tabbatar da ganin an yi malikiyyar qwarae ba ta neman mafakar cin mutuncin wasu ba, Allah ka ganar da mu daidai, ka kare mu daga son zuciya.


https://play.google.com/store/apps/details?id=com.almaany.arar


15-09-2017/24-12-1438
Da asubah malam salisu ya ba da auren Iya bisa umurnin Eng. Malam Ayuba ga Alaske( Alhassan mai nama) Alhaji Hamza ya amsa mai, kan Sadaki 30,000,
Bayan Jumu'a kuma a yau din dai aka daura auren Ibrahim Salisu ( Ustaz) da Amina, wanda ruwan sama ya hana ni halarta.
Allah Ya sanya alkhairai a cikin su duk.
Na dawo daga kano jiya alhamis, da Hajara qanwa ta muka je ranar asabar da ta wuce


15-09-2017/24-12-1438


15-09-2017/24-12-1438
Da asubah malam salisu ya ba da auren Iya bisa umurnin Ayiba ga Alaske( Alhassan mai nama) Alhaji Hamza ya amsa mai, kan Sadaki 30,000,
Bayan Jumu'a kuma a yau din dai aka daura auren Ibrahim Salisu ( Ustaz) da Amina, wanda ruwan sama ya hana ni halarta.
Allah Ya sanya alkhairai a cikin su duk.


https://play.google.com/store/apps/details?id=com.almaany.arar