Thursday 6 October 2011

Abu-Safiyyah - Yasser Al-Dosry

AKRAMAKALLAH KUN YI LISSAFIN dinary200n NAN da AbdUrrahman Ibn-Auf ya
ciyar a zama 1 DAIDAI KUWA? kun yi la'akari da cewa dinari daban riyal
daban? kun duba ko rub'u dinar nawa ne yanzu?
To ko kun lura rub'u dinar saw 4 ne dinar 1? sannan a buga dinari sau
200 ko ma sau nawa ne a ke son fid da lissafin sa shi zai ba da amsar
lisafen?
kuma ko malam ya lu ra da ko yanzu darajar harkar kasashen gabas ta
tsakiya ta banbanta da na mu? kuma haka abin yake tuntuntuni sai dai
mu mu kwatanta .
wanda kwatantawan ma mun kasa sakamakon da aka samu ta gun wasu masu
zaburarwan yan da suka zamo masu zaburarwa ne kawai kan a yi musu
biyayya? Sun zama su ne kawai Addinin? Su ne kawai sunnar? Su ke
nunawa mutane kamar kauce musu kaucewa Allah ne? Sai wa'enda kuma da
ya kamata su zaburan suka fara ganewa suka shiga ja da baya. Abin ai
sai dai du'a'i.

---------- Forwarded message ----------
From: تي في قران <tvquran.com@gmail.com>
Date: Thu, 6 Oct 2011 08:37:21 +0000
Subject: يــاســر الــدوســري - Yasser Al-Dosry
To: tvquran@googlegroups.com

تلاوة المصحف الكامل للقارئ المميز ياسر الدوسري للاستماع والتحميل برابط واحد

الاستماع المباشر

http://www.tvquran.com/Al-Dosari.htm

التحميل للجهاز

http://www.tvquran.com/Al-Dosari_d.htm


يرجى بارك الله فيكم النشر بالمنتديات والمواقع

______________________________________

http://www.okhti.com/vb *هذه دعوة لجميع الأخوات للتسجيل والمشاركة بقوة في
منتدى أختي النسائي *

--
هذه الرسالة من موقعكم: http://www.tvQuran.com/

--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria