wanda ya san darajar ka zai nemi inda kake don ya gaishe ka, kamar yadda kai ma kana zuwa gaisar da masu daraja a wajen ka.
akwai rainin wayo yaro bai damu da halin da kake ciki ba bai san darajar ka ba sai damuwar sa ta taso, sannan ya dinga inviting ko tagging din ka a facebook, in ma na maka nisa ai lambata ba tai maka nisa ba ko in kana da girman kan ziyarar marar sisi.
Allah ka shirya mana samari da ƴammatan mu da ma ƙannen su da yayyen su har ma iyayen.
No comments:
Post a Comment