on 5/8/16, 5:16 PM -
Albani Bauchi. created group "📚SUNNAH SAK📖"
12/6/19, 2:51 PM - Albani Bauchi. added you
12/6/19, 4:25 PM -
+234 806 562 4039 : Slm
12/6/19, 4:33 PM - +234 806 562 4039 : Allah yasa mudace
Group din
Na karatukan addini ne
12/6/19, 6:25 PM -
+234 708 047 8309 : Kabir Bashir Abdulhamid
*LACCA LACCA LACCA*
*ALLAH YAI DARE......... .....*
A cigaba da kawo muku muhimman batutuwa da
yake yi, Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan
(R.A) na farin cikin gaiyatar ku zuwa gagarumar
lacca mai taken *ALLAH YAI DARE..........* wacce
zata fito muku da al'amura a fili tamkar wayewar
gari.
Don jin karin bayani, da abinda laccar ta kunsa, sai
ku tara ranar Asabar mai zuwa:
*Shugaban zama: Sheikh Shehu Mansur Dala*
*Malami mai gabatarwa* :
*Malan Muhammad Alhassan Danmalan*
*Malamai masu ta'aliki:*
1- *Mal. Kabir Bashir Abdulhamid, K/Wambai
(Hayaki fidda na kogo)*
2 - *Barrister Ishaq Adam R/Zaki*
*Rana* : *Asabar, 12/Rabi'us Sani/1441* *
(7/12/2019)*
*Waje: Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan,
Kofar Gadon Kaya, Kano* .
*Lokaci: Magriba zuwa Is'sha* .
*Allah ya bada ikon zuwa.*
12/6/19, 6:47 PM -
+234 809 653 9749 left
12/6/19, 8:12 PM -
+234 814 265 1782 : Jazakumullah bikairin
12/6/19, 9:12 PM -
+234 703 693 5427 : Allah ya biya.
12/6/19, 9:28 PM -
+234 816 616 2286 : 🕋 *Come for prayer, come for salvation, come for success..*🕋
حَدَّثَنِي يَحْيَى، عَنْ مَالِكٍ، عَنِ ابْنِ شِهَابٍ، عَنْ سَعِيدِ بْنِ الْمُسَيَّبِ، وَأَبِي، سَلَمَةَ بْنِ عَبْدِ الرَّحْمَنِ أَنَّهُمَا أَخْبَرَاهُ عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ، أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم قَالَ " إِذَا أَمَّنَ الإِمَامُ فَأَمِّنُوا فَإِنَّهُ مَنْ وَافَقَ تَأْمِينُهُ تَأْمِينَ الْمَلاَئِكَةِ غُفِرَ لَهُ مَا تَقَدَّمَ مِنْ ذَنْبِهِ "
. قَالَ ابْنُ شِهَابٍ وَكَانَ رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم يَقُولُ آمِينَ .
Yahya related to me from Malik from Ibn Shihab that Sa'id ibn al- Musayyab and Abu Salama ibn Abd ar-Rahman told him from Abu Hurayra that the Messenger of Allah, may Allah bless him and grant him peace, said,
*👉"When the imam says 'Amin', say 'Amin', for the one whose 'Amin' coincides with the 'Amin' of the angels - his previous wrong actions are forgiven him." Ibn Shihab said,* ✍🏿
*👉"The Messenger of Allah, may Allah bless him and grant him peace, used to say 'Aameen' (extending it)."*✍🏿
Malik's Muwatta
(Prayer)
Sunnah.com reference : Book 3, Hadith 47
USC-MSA web (English) reference : Book 3, Hadith 47
*Get prepared for Solaatul Ishaai*
🕋
*👉The difference between disbelievers and hypocrites is the performance of Salat. He who abandons it, becomes a disbeliever.📚*
(Lagos Salah time)
🕰 *Ishaai 07:41pm*
🔵May Allah accept our Salah as an act of Ibadah from us all, Aameen
12/6/19, 9:31 PM -
+234 703 693 5427 : Ameen.
12/6/19, 10:17 PM -
+234 814 790 9367 : For what?
12/6/19, 10:35 PM -
+234 814 265 1782 :
+234 703 586 6672 : 😁😁😁😁
12/7/19, 7:24 AM -
+234 803 942 6563 left
12/7/19, 8:48 AM -
+234 803 970 1424 :
12/7/19, 1:04 PM -
+20 115 073 9750 : This message was deleted
12/7/19, 1:05 PM -
+20 115 073 9750 :
+20 115 073 9750 :
12/7/19, 1:05 PM - +20 115 073 9750 : #الشعراوي_رحمةالله_عليه
عندما كان الشيخ الشعراوي
وزيرا للاوقاف عام ١٩٧٦سافر إلى إنجلترا في مؤتمر انعقد لحوار الأديان في لندن وطلب وفد من كبار أحبار اليهود من فلسطين المحتلة(ماتسمى باسرائيل) أتوا إنجلترا وعلموا بعلمه وقوته وأرادوا ان يجادلوه وطلبت أحبار اليهود وعلمائهم مقابلة الشيخ الشعراوي،فقبل ذلك فسألوه قائلين:
نحن معشر اليهود فضلنا الله عليكم بكثرة الأنبياء والرسل الذين أرسلهم الله لنا
أما أنتم كمسلمون فليس لكم الا رسول واحد هو محمد فقط
فسر لنا ذلك ؟؟؟
فأجابهم الشيخ الشعراوي رحمة الله عليه إجابة موجزة أدهشتهم قائلا:
(إنما كثرة الأنبياء تُدل علي كثرة العلل وأمراض القلوب)
ثم سألوه :
وما دليل صدق القرآن وأنه حقا كتاب من عند الله، وأن محمدا ليس من ألفه وأخرجه؟؟
أجابهم الشعراوي :
في القرآن الكريم آية واحدة تثبت أنه حق من عند الله وأن نبينا محمد صلى الله عليه وسلم صدق فيما بلغ عن ربه وتلك الآية ،تتحدث عنكم انتم معشر اليهود ألا تعلموها ؟؟ قالوا : لا ، لا نعلمها ،
قال: {يقول الحق تبارك وتعالى مخاطبا اليهود (فإذا جاء وعد الآخرة جئنا بكم لفيفا) وها أنتم كنتم متقطعين في ارجاء الارض، وجمعكم الله في فلسطين، واغتصبتموها، زوراً وبهتانا، بعد أن كنتم مشتتين في أرجاء الأرض}
تعجب اليهود من قوة رده،وصلابته ودقة كلماته وعظيم علمه
ولم يكملوا الحوار وابتسموا ببرود كعادتهم عند مواجهة من يوقفهم عند حدهم، ودعوه على العشاء معهم في أفخم المطاعم في لندن ، فرفض الشيخ بلطف باسماً قائلا: عجوز خيبر علمتنا ألا نأمن لطعامكم
------------------------------
رحم الله العالم الجليل برحمته الواسعة وغفر له وادخله فسيح جناته هو وجميع علماء الامة الاسلامية وسائر عباد الله الصالحين
#منقول
12/7/19, 1:06 PM -
+234 816 616 2286
: جزيت خيرا
12/7/19, 8:05 PM - Baba Ma'ali Baba Bello Shira: الله أكبر
فليتغمضه الله برحمته الواسعة
+234 816 616 2286: Dan Allah Yan uwa in akwai Wanda yasamu wanna karatun yadam Dora Mana Shi anan
Domin yaune Kuma har an gabatar
12/7/19, 9:40 PM - Abdu Bello Rishi: http://www.uobabylon.edu.iq/eprints/publication_9_22102_1390.pdf
12/8/19, 12:43 PM -
+234 803 970 1424: ✍🏻 *karka raina matsayin wani saboda gaba.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: *✍🏻ka zama mai yawan sadaqa wata rana zaka ga amfaninta.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: ✍🏻 *Dan uwa ka zama mai jajircewa wajan neman halal karka zama Maroki.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: *✍🏻karka duba wanda ya fika wadata katina kaima kafi wani.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: *✍🏻Yi kokari ka yaqi shaidan ta hanyar karanta Alqur'ani domin kariya ne agaremu.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: *✍🏻Dan uwa Yi kokari ka damqe sha'awarka dan itama ta zama masifa a wannan zamani.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: *✍🏻Zamo mai yawan tuna mutuwa hakan zaisa ka cire kwadayin Duniya.*🌍🌍
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: *✍🏻in ka samu dama kai aikin alhairi da ita kafin ta kubce maka.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: ✍🏼 *Dan Uwa kaguji shaye shaye ko Don Bata sunan Ahalinka*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: ✍🏼 *Shaye shaye Zubda mutuncine, Rashin wayewane, Raramunne.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: ✍🏼 *Yan Uwa yawon Banza Lalacine, Baida wani riba.*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: ✍🏼 *Wani Soja ne, Wani Dan sandane, Wani likita, Wani dankasuwa, Kai Kuma Kai Menene..❓*
12/8/19, 12:43 PM - +234 803 970 1424: ✍🏼 *Kayi kokarin Zama Wanibu kaima. Kazamto Mai Taimakon Ahalinka bawanda Za'a taimakaba.*
12/8/19, 1:18 PM - +234 703 693 5427: Allah ya saka da alkhairi.
12/8/19, 1:35 PM - +234 814 790 9367: جزاكم الله خيرا
اللهماارزقنا اتباع هذه الموعظة.
12/8/19, 1:43 PM - Al'anbari: *_ZAN IYA JAN CARBI, KO KO BIDI'A NE?_*
*Tambaya:*
Assalamu Alaikum. Tambaya. Allah ya gafartawa Mal. Na kasance ina amfani da charbi (Tasbaha) domin yana tunatar dani wajen ambaton Allah a kowane lokaci.
Ina matsayin haka a sharia ?
*Amsa:*
To dan'uwa jan carbi ba bidi'a ba ne, saboda duk da cewa babu shi a zamanin Annabi ﷺ hakan ba zai sa ya zama bidi'a ba, saboda wanda yake amfani da shi ba ya nufin cewa ibada ce mai zaman kanta, yana amfani da shi ne, don ya kiyaye adadin zikirinsa.
Yin amfani da 'yan yatsu shi ne yafi, saboda hadisi ya yi nuni cewa : za'a ba su dama su yi magana, ranar alkiyama, kamar yadda Tirmizi ya rawaito kuma Albani ya inganta shi a hadisi mai lamba ta: 3486, don haka za su yi maka shaidar abin da ka yi na alkairi, sabanin carbi.
Sannan sau da yawa za ka ga mutum yana jan carbi amma hankalisa yana wani wajen, sabanin idan da hannu yake yi.
Jan carbi yakan iya sanya wasu su yi riya, saboda wasu suna ratayawa ne a wuya don a gane su zakirai ne. Annabi ﷺ yana yin tasbihi da hannunsa na dama kamar yadda ya tabbata a hadisin Abu- dawud mai lamba ta: 1286, wanda Albani ya inganta, sai dai wasu malaman suna cewa in ya yi da hagu ma yayi, tare da cewa yi da dama shi ne ya fi.
Sai dai duk da dalilan da suka gabata, mutum zai iya jan carbinsa, tun da jan carbi ba ibada ce mai zaman kanta ba, balle ace ya zama bidi'a, ga shi kuma ba'a samu wani hadisi da ya hana ba, tare da cewa yi da hannu shi ne yafi.
Don neman Karin bayani duba: Majmu'ul fataawa 22\187. Da Lika'ul maftuh na Ibnu-uthaimin 3\30.
Allah ne mafi sani
24\3\2015
Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
- +234 703 693 5427: Allah ya biya.
12/8/19, 7:06 PM - +234 806 562 4039: Allah yasaka da alkairi
e ----------
From: "Abdu Bello Rishi, Dr. Alfanu e" <alfanu@gmail.com>
Date: Mon, 27 Dec 2010 16:44:43 +0100
Subject:
To: alfanu.1970@blogger.com
--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos