Thursday 23 November 2017

WhatsApp Chat with Jam Musa Zmfr.

11/12/17, 15:35 - Messages to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info.
11/12/17, 15:35 - alfanu Abul Lawali: Yaya labari kuwa?
Da wayar ta lalace ne sai yau aka kawo min ita daga gun gyara.
11/12/17, 22:38 - Jam Musa Zmfr.: Hakane baba
11/12/17, 22:38 - Jam Musa Zmfr.: Ya jamiah
11/12/17, 22:50 - alfanu Abul Lawali: Assalamu alaikum, jami'a lafiya, nawa zan aiko ka riko min shuwaka? A shanya ta ta bushe.
11/13/17, 00:24 - Jam Musa Zmfr.: To baba
11/13/17, 14:17 - alfanu Abul Lawali: 🌂💼🎓🎓🎓👂🏻👍🏻
11/13/17, 14:53 - alfanu Abul Lawali: 😂😂😂

من بلاغة اللغة الهوساوية
كي = الرأس
كي = أنت
كي = للاستفهام
كي = للانكار الاستفهام الانكاري
كي = للتعجب
كي = للتحذير
كي = للنداء
كي كي كي = هذه تحديدا للورطة أو تنبيه لموقف خطير ممكن أن ترددها ثلاث مرات أو أكثر😂😂😂

بعض التعديلات البسيطة
11/13/17, 19:12 - Jam Musa Zmfr.: 😂😂😂
11/14/17, 15:43 - alfanu Abul Lawali: Assalamu alaikum, na nemi acct numbar ka na rasa, da ma zan ce ne ka SAwo min jarkanwa ta 150 shuwakar dari sauran canjin ka hau tasi , don Allah ka turo min numbar.
11/15/17, 00:55 - Jam Musa Zmfr.: To shuwakar bazatalalaceba kafinnazo kuwa
11/15/17, 04:23 - alfanu Abul Lawali: A busar da ita in da hali ma a dake ta yi gari likukui.
11/15/17, 04:28 - alfanu Abul Lawali: <Media omitted>
11/17/17, 12:00 - Jam Musa Zmfr.: Bansami shwakannanba
11/17/17, 12:00 - Jam Musa Zmfr.: Ina Iya suyo kanwan
11/18/17, 15:37 - alfanu Abul Lawali: Eyyyy, Allah ya qara arziki da albarka.
11/19/17, 09:29 - Jam Musa Zmfr.: Amen
11/19/17, 17:37 - alfanu Abul Lawali: [11/13, 14:53] alfanu Abul Lawali: 😂😂😂

من بلاغة اللغة الهوساوية
كي = الرأس
كي = أنت
كي = للاستفهام
كي = للانكار الاستفهام الانكاري
كي = للتعجب
كي = للتحذير
كي = للنداء
كي كي كي = هذه تحديدا للورطة أو تنبيه لموقف خطير ممكن أن ترددها ثلاث مرات أو أكثر😂😂😂

بعض التعديلات البسيطة
[11/13, 19:10] Bbl Jbrl: 👍🏾👌🏽🙏🏾
[11/19, 17:17] Bbl Jbrl: IDAN LIMAN YANA ADDUA A HUDUBA ZAN IYA CEWA AMIN?? KO ZAN IYAYIN SALATI???

An Tambayi babban Malamin Hadisin Duniya alokacinsa wato:
""الامام المحدث الشيخ الالباني رحمه الله"
TAMBAYA:
"Shin ya halasta mutum yace amin lokacin da liman yake addu'a acikin Huduba??".

AMSA:
Sai Malam yace:
"Baya halasta fadar Amin lokacin da Liman yake addua acikin Huduba"".

Sai Mai tambayar yaci gaba da cewa:
"Shin ko ya Halasta nayi Salati ga Annabi s.a.w lokacin Huduba??".

AMSA:
"Baya halasta kayi Salati ko Magana kowane iri lokacin da Liman yake Huduba saboda fadin Annabi s.a.w:
(Idan kacewa dan uwanka yayi Shiru alokacin da liman yake Huduba,to kayi Lagawu).

Sai mai Tambayar yace:
"Shin yin adduar ma yana cikin Lagawu??".

AMSA:
"Eh ai kumai na magana yana cikin lagawu idan zakayi lokacin da liman yake Huduba".
@[الامام الالباني رحمه الله]
📚المصــدر : الهدى والنور (262)]

TAMBAYA TA BIYU-2
An Tambayi babban Malami wato
"الشيخ مقبل بن هادي الوادعي رحمه الله"
"Shin ya halasta wanda yake sauraran Huduba yayi Salati ga Annabi s.a.w lokacin Huduba??".

AMSA:
"Amsar wannan tambayar shine:
Malamai Sunyi sabani akan halascin yin hakan
-Daga cikin Malamai akwai wadanda suke Halasta yin hakan Saboda Hadisin da Annabi s.a.w yake cewa:
(Marowaci shine wanda aka ambaceni amma baiyi min Salati ba). Da kuma hadisin:
(Allah ya tumurmusa hancin wanda aka ambaceni amma baiyi min salati ba).

-Daga cikinsu akwai wandanda suke cewa baya Halasta yin hakan saboda Hadisin Annabi s.a.w:
(Duk wanda yayi magana lokacin da liman yake Huduba to baya da juma'a).

Amma ni abinda nafi ganin shine mafi daidai insha Allah shine:
"Baya halasta mutum yayi Salati ko wata magana lokacin da liman yake huduba,dan haka kada mutum yayi magana yayi shiru ya saurari Huduba Shine yafi".

Sai mai Tambayar ya sake cewa:
"Ko mutum zai yi salatin ga Annabi s.a.w a boye a zuciyarsa".

AMSA
"Abinda yafi dai shine mutum yayi shiru ya saurari Huduba".
@كتاب : ( الرحلة الأخيرة صـ 153】

Allah ne mafi sani.

Allah bamu ikon gyarawa
[11/19, 17:33] alfanu Abul Lawali: Ba ni (+22798776647) da hujjar ja da wadannan guma-guman magabatan na mu RAHIMAHUMULLAHU TA'ALA JAMI'AN, amma ban nutsu da fatawar ba sai na qara bincike, amma kai ma in ka samu wani qarin bayani ina bara, kowa dai ya ga wannan saqo ya taimaka ya tambayo mana Shehin garin su.
11/19/17, 20:04 - Jam Musa Zmfr.: ILLOLIN RUWAN SANYI GUDA TAKWAS.....
.
1. TSAIDA BUGUN ZUCIYA:- bugun zuciya shike gyara dumin jiki da daidaita numfashi to ruwan sanyi yana sa bugun zuciya ya rika raguwa har takai ga tsayawa. Ko kunsan yawancin yan film na kasar indiya da yan ball da boxing da wrestling tsayawar bugun zuciya ke ajalinsu kuma bincike ya nuna yawancin shan ruwa mai sanyi yayin da suke aikine yake jawo musu...

2. LALATA TSARIN KAYAN CIKI:- shan ruwa mai sanyi yana tattare hanji guri daya sai ya sanya abinci yaki narkewa da wuri hakan kan jawo matsalar hanji ulcer kenan ko kuma tashin zuciya. Yawancin masu shan ruwan sanyi suna yawan zubda yawu ko tashin zuciya ko saurin kullewar ciki.

3. DAUKE KARFIN JIKI:- Duk da cewa shan ruwan sanyi kan sa mutum yaji dadi amma a hankali yana dauke masa karfin jiki sakamakon cewa yayinda ruwan mai sanyi ya shiga jikinsa dole sai naurorin jikin sunyi kokarinsu na ganin sun maida wannan ruwan ya daidaita da dumin jikin hakan yanasa suyi rauni sakamakon kokarin da suke yana wuce haddi. Ko kun lura duk sanda kuka sha ruwan sanyi sai kunji duk jikinku sanyin ya ratsa kaman farkon zazxabi a hankali kuma sai kuji ya daina.?

4. CIWON MAKOGWARO DA DAKUSHEWAR MURYA:-

Yawan amfani da ruwan sanyi yana lalata jijiyoyin makogwaro har sukai ga basa amfaninsu mai kyau a mai sha yakai shekaru arbain sai ya fara fama da ciwon makogwaro da dakushewar murya ko muryar ta fashe kwatankwacin mashayin taba.

5. CIWON HANTA DA KODA:- dukansu suna bukatar wadataccen ruwa a jikinsu don haka yayinda bawa ya zama yana amfani da ruwa mai sanyi zai zamo su kuma suna cutuwa ta yanda aikinsu zai fara kasa in haka ta samu mutum ya shiga matsala.

6. BUSAR DA RUWAN JIKI:- akwai naurori a jikin dan Adam da aikinsu shine sadar da ruwa ko ina a jikin mutum ta yanda ko ina na jikinsa zai samu damar motsawa cikin nishadi. To wadannan naurorin sukan yi sanyi sakamakon ruwan sanyi sai su zama so weak.

7. MATSALAR MAAURATA:- Wannan abune tabbatacce harga likitocin zamani cewa shan ruwan sanyi yana raunata mazantakar namiji yana kuma busar da mace in mahaifarta nada rauni yana iya hana haihuwa. Yana tsinka maniyyin namiji ya zama yana saurin inzali ko kuma ya rage masa kuzari. Yana dauke niimar jiki su zamo basa gamsuwa da juna.

8. BASIR DA CIWON KAI NA GEFE MIGRAINE:-
shan ruwan sanyi yanda nace muku yana tattare hanji hakan yana kawo mutum ya kasa bayan gida sai ya hadu da basir.
Sannan yana kawo ciwon barin kai wanda ake cewa migraine. Shi kuma migraine yana kashe jijiyoyin ido a daina gani sosai in yayi nisa har hauka yana sawa.

ALLAH YABADA IKON KIYAYEWA KAMAR YADDA KASAMU KAIMA KATURAWA YAN'UWA DA ABOKAN ARZIKI ZAI TAIMAKA INSHA ALLAH
11/19/17, 22:51 - alfanu Abul Lawali: Ina so in ce zan turo da kudin 32gb memory sai qani na ya ce min ka taso?
11/19/17, 22:51 - alfanu Abul Lawali: Allah Ya iso da kai lafiya.
11/19/17, 23:43 - Jam Musa Zmfr.: Amin
11/20/17, 08:52 - alfanu Abul Lawali: شكرااااا!!!!
11/20/17, 10:22 - Jam Musa Zmfr.: A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z. A karanta kafa 1000 sai a tofa a ruwa a sha, a shafe jiki dashi. Wallahi kai da Mutuwa sai kwana yakare.😂😂😂😂
11/23/17, 09:54 - Jam Musa Zmfr.: هل تعرفون ماهي الأمنيات المذكوره في القرآن الكريم ؟

​ياليتني​ - كُنت ترابا !
​ياليتني​ - قدمت لحياتي !
​ياليتني​ - لم أوتَ كتابيه !
​ياليتني​ - لم أتخذ فلاناً خليلآ !
​ياليتنا​ - أطعنا الله وأطعنا الرسولآ !
​ياليتني​ - اتخذت مع الرسولَ سبيلآ !
​ياليتني​ - كنتُ معهم فأفوز فوزاً عظيما
جميعها أمنيات الأموات التي يمكننا إدراكها الآن ،فلنتداركها مادمنا أحياء قبل فوات الأوان.
​اللهم ايقظ قلوبنا من الغفلة ،وأنر حياتنا بنور الهداية.

🍁 صباح الخير 🍁
11/23/17, 12:46 - alfanu Abul Lawali: وَيْ:
[10/22, 01:02] ‪+234 703 964 7775‬: سألوا رجل كبير في العمر
ماذا تعلمت من العمر الذي مضى ؟

فأجاب

*تعلمت* أن الدنيا سلف ودين

*تعلمت* ان المظلوم لابد له من
إنتصار ولو بعد حين

*تعلمت* ان سهام الليل لاتخطئ

*تعلمت* أن الحياة يمكن أن تنتهي
بأي لحظة و نحن على غفلة.

*تعلمت* أن الكلمة الحلوة والوجه
البشوش والكرم رأس مال
الأخلاق.

*تعلمت* أن أغنى إنسان في العالم هو
الذي يملك الصحة والأمان.

*تعلمت* أن من يزرع الثوم لا يجني
الريحان.

*تعلمت* أن العمر ينتهي والمشاغل
لا تنتهي.

*تعلمت* أن من يريد من الناس أن
يسمعوا منه عليه أن يسمع
منهم.

*تعلمت* أن السفر مع الناس هو أدق
مجهر يكشف لك معادن الناس.

*تعلمت* أن الذي يتفلسف كثيرا
(يقول أنا وأنا) وهو فارغ
من الداخل.

*تعلمت* أن الذي معدنه ذهب يبقى ذهبا
والذي معدنه حديد يتغير
ويصدأ

*تعلمت* ان كل الذين دفنوا في المقابر
كانو مشغولين وعندهم مواعيد
وفي نياتهم أمور كثيرة
لم يحققوها.

*تعلمت* اننا ‏​نرتب السرير ونبرد الغرفه
لننعم بالموتة الصغرى.

ولكن هل رتبنا اعمالنا
وبردنا قبورنا بالطاعة
لننعم بالموتة الكبرى

*يقول أحد الصالحين*

عجبت للناس يحذرون
من بعض الطعام مخافة المرض

ولا يحذرون من الذنوب
مخافة النار

*قرأتها فاعجبتني*
*فأحببت أن أبعثها للنفوس الطيبة*
[10/22, 01:10] ‪+234 703 964 7775‬: اللوالى:
ألا يا معشر الإخوة الفحول ** أفاضل أنتم سمعا مقالى
أدندن حول ترحيب اللوالى ** لأنعت حالهم قدر احتمالى
فإن لكل جامعة رجال ** وجامعتى بساي لها اللوالى
يعانون التجركس من قدامى ** وهم أهل اصطبار واحتمال
حديثى العهد أصحاب الحياء ** وبعضهم كثيرو الإنفعال
تراهم فى وجوههم سمات ** تنبئ أنهم رهط اللوالى
فمهما حاولوا إيهام شخص ** بأنهم قدامى نالوا اختجالى
فقد حسبوا ظواهرهم مصانة ** وما لمجركس منهم منال
وقد جهلوا بأنهم حمالى ** على أعناقهم عبئ ثقال
فأوصيكم أإخوانى اللوالى ** بصبر كى تروا بغد عوالى
وشرب وهو ضبط مذكرات ** وفهم واختراق للمحال
وعزم ثم سبق فى الحصول ** على الدرجات تقليل السؤال
قليل النوم سهر فى الليالى ** وتبكير إلى طلب المعالى
بقاعة درسكم قرب الإدارة ** ولا تتسلللوا قبل انفصال
فقلل يا أخى اللولى طعامك ** ولا تكسل فتبوأ بانخذال
فأشكركم أيا رهط اللوالى ** نرحبكم جميعا يا عوالى
ونرجو من إلاه العرش نصرا ** وتوفيقا لنا ولكم لوالى.
وصل إلاهى للمختار طه ** رسول الله ذو حسن الخصال
وءال معهم صحب الخليل ** وتابعهم إلى يوم المآل

القائل عمار لون إبراهيم فى مناسبة حفلة ترحيب اللوالى الجدد فى الجامعة الإسلامية بالنيجر
٢٠١٧/١٠/١٣ يوم الجمعة
[10/22, 11:13] ‪+234 703 964 7775‬: 🌼🥀🌸🌷

علمتنى هذه الآية

(الَّذِينَ آتَيْنَاهُمُ الْكِتَابَ يَتْلُونَهُ حَقَّ تِلَاوَتِهِ أُولَٰئِكَ يُؤْمِنُونَ بِهِ ۗ وَمَنْ يَكْفُرْ بِهِ فَأُولَٰئِكَ هُمُ الْخَاسِرُونَ)

أن الذى يتلو كتاب الله ويتعايش معه دون تحريف أو تغيير ،
أو خلط بهوى أو برغبة ،
يدرك الحقائق صافية نقية واضحة ،
يصفو لها وبها قلبه ،
وتكسبه إيمانا حيا يقظا فى ضميره وحسه ،
أما من حرف وبدل وغير ونحى منهج الله وكتابه ،
فهو من خسر كل شئ هنا وهناك
هكذا فعل بنو إسرائيل ومن على دربهم
الله أنر قلوبنا بكتابك
[ البقرة 121]
[10/27, 20:08] ‪+234 813 328 0008‬: 😂😂😂

من بلاغة اللغة الهوساوية
كي = الرأس
كي = أنت
كي = للاستفهام
كي = للانكار الاستفهام الانكاري
كي = للتعجب
كي = للتحذير
كي = للنداء
كي كي كي = هذه تحديدا للورطة أو تنبيه لموقف خطير ممكن أن ترددها ثلاث مرات أو أكثر😂😂😂

بعض التعديلات البسيطة
[11/10, 03:49] ‪+234 703 964 7775‬: شجاعة /
سأل أحدهم صديقه: هل أنت شجاع قوي القلب؟
فأجاب الصديق: نعم فذات يوم وقفت أمام الأسد لا يفصلني عنه غير شبر واحد فقط
فسأله: وأين كان ذلك .. في الغابة؟
لا ... بل في حديقة الحيوان-

حب /
قال المدرس لتلميذه وهو يعاقبه على خطأ ارتكبه في دروسه: إنني أضربك لأنني أحبك
فأجابه التلميذ في غيظ: من المؤسف أنني لا أستطيع أن أعبر لك عن مشاعري بنفس الطريقة

تليفون /
آلو .. لو سمحت الأستاذ منصور موجود؟-
أسف ... النمرة غلط-
طب ممكن تديني نمرته؟-

مشاكسة /
وقف مشاكس بين الناس وهو يقول: من يجرؤ على منازلتي والعراك معي أيها الجبناء؟ أريد واحداً منكم فأريه من أكون. فتقدم إليه مصارع مفتول العضلات قائلاً: أنا فصاح المشاكس في جمهور المجتمعين. فلما رآه قال : صرنا اثنين. فهل من منازل لنا؟
[11/23, 12:32] ‪+234 703 964 7775‬: اقرأ
قال حبر اﻷمة وترجمان القرآن عبدالله بن عباس رضي الله عنهما :

أربعة لا أقدر على مكافأتهم:
1- رجل بدأني بالسلام.
2 - ورجل وسّع لي في المجلس.
3 - ورجل اغبرت قدماه يمشي في حاجتي . 👇🍇
4 - أما الرابع فما يكافئه عني إلا الله عز وجل
قيل: ومن هو ؟؟
👈👈 قال رضي الله عنه : رجل نزل به أمر فبات ليلته يفكر فيمن يقصده ..
ثم رآني أهلاً لحاجته فأنزلها بي

👈🍇 وقال ابن القيم رحمه الله
إن في قضاء حوائج الناس لذة لا يَعرفها إلا من جربها،
فافعل الخير مهما استصغرته فإنك لا تدري أي حسنة تدخلك الجنة.....
صباح الخير و البركة

Chat history is attached as "WhatsApp Chat with Jam Musa Zmfr..txt" file to this email.

No comments:

Post a Comment