Wednesday 15 November 2017

WhatsApp Chat with Almuslimuna Ikhwah.

11/15/17, 04:58 - Messages to this group are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info.
11/15/17, 04:58 - You created group "To"
11/15/17, 04:59 - alfanu Abul Lawali: Karanta ka min bayani a gurguje don ban karanta ba


Wani mabiyin mazhabar Shi'a a Najeriya da aka fi sani da Islamic Movement of Nigeria, IMN karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Elzakzaky, ya ce ba za su taba mantawa da 'rashin adalcin' da shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya yi musu ba dangane da al'amarin da ya faru tsakaninsu da sojoji a Zariya.
Ahmad Bawa Jalam ya ce da shi da sauran mabiya jagoran IMN ba za su gushe ba face suna addu'ar neman sakayya daga Ubangiji.
A ranar 10 ga watan Disambar 2015 ne dai sojojin suka yi zargin almajiran Sheikh Zakzaky da tsare wa babban hafsan sojin kasar, Janar Yusuf Tukur Buratai hanya da kuma kokarin hallaka shi.
TALLA

Bayan nan ne kuma sojojin suka far wa gidan shugaban na IMN, sheikh Elzakzaky bisa dalilan bayanan sirri da suka samu da ke nuna mabiya mazhabar ta Shi'a na shirin daukar matakin kai hare-hare, al'amarin da ya janyo kisan mabiya mazhabar da dama sannan kuma aka kama shugaban kungiyar da har yanzu ke tsare a hannun gwamnati.
Sojoji sun yi wa gidan El zakzaky kawanya
Sojoji sun rushe gidan Sheikh El Zakzaky
Rouhani ya kira Buhari saboda El-Zakzaky
Sojojin dai sun ce mutum takwas ne suka mutu sakamakon samamen, a inda bakwai daga ciki 'yan Shi'a ne sannan kuma guda daya soja.
Sai dai kungiyar IMN ta musanta alkaluman a inda da farko ta ce an kashe mata 'ya'ya fiye da 500 sannan kuma daga bisani ta ce an kashe kusan mutum dubu daya.
To amma wani kwamitin bin bahasin hakikanin abin da ya faru da gwamnatin jihar Kaduna ta kafa ya gano abubuwa da dama da suka hada da kisa da binne mabiya mazhabar ta Shi'a 347 a asirce.
Wannan ne ya sa mabiya jagoran na IMN, kamar Ahmad Bawa Jalam ke ganin shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ba zai taba kubuta daga zarginsu ba.
Ku saurari hirar na yi da Ahmad Jalam:


Ahmad Bawa Jalam, wani almajirin Sheikh Elzakzaky
Matsayin kotu kan Elzakzaky
A watan Disamban 2016, wata babbar kotu a Abuja ta nemi gwamnati ta saki Elzakzaky da matarsa tare da biyan sa diyya sannan kuma a gina masa gida, a duk garin da yake so a arewacin kasar, duk a cikin kwanaki 45.
To amma har yanzu gwamnati na ci gaba da tsare Elzakzakyn bisa wasu dalilai da ministan Shari'ar kasar, Abubakar Malami, ya ce ta dogara da su.
"Idan irin wannan ya faru a kan rinjayar da bukatar al'umma fiye da ta mutum guda," in ji Malami.
Ya kara da cewa "Idan an bayar da oda ko kuma hukunci, ya zama an daukaka kara akwai bukata wadda doka ta amince da ita na ainihin wanda bai gamsu ba ya nemi dakatar da zartar da hukunci."
Ga dai yadda hirar tasa ta kasance da Editanmu na Abuja, Naziru Mika'ilu:


Ministan shari'ar Najeriya, Abubakar Malami
Da man dai mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ce ba za su saki jagoran IMN ba duk da kotu ta ce a sake shi, bisa dalilan shari'a da na tsaro.
Nigeria: Kotu ta umarci gwamnati ta saki El-zakzaky
Me lauyoyi ke cewa?
Masana shari'a da dama dai na ganin ya kamata gwamnati ta yi adalci sannan kuma ta girmama kundin tsarin mulki sannan su kuma mabiya Shi'a su yi hakuri su bi doka tunda dai gwamnati ta ce za ta kalubalanci hukuncin kotu.
Barista Sunusi Musa, wani lauya mai zaman kansa a Najeriya ya ce, "Tunda dai gwamnati ta ce za ta daukaka kara sannan kuma ta gindaya batun tsaro, lallai ya kamata mabiya Shi'a su kwantar da hankalinsu su ci gaba da neman hakkinsu ta hanyar tsarin dokar kasa."
Sai dai kuma Barista Sunusi ya kara da cewa, "Ni a ra'ayina zan so a ce an saki Elzakzaky domin bin umarnin kotu."
"Wani lokacin akwai bukatar gyara a harkar shari'ar Najeriya saboda bai kamata a ce kotu ta bayar da umarni ba amma a ki bin sa," in ji Sunusi Musa.
Matsayin kungiyoyin 'yancin dan adam
Kungiyoyi masu fafutukar kare 'yancin dan adam a Najeriya da ketare kamar Amnesty International sun fito balo-balo suna zargin gwamnatin Najeriya da rashin mutunta 'yancin mabiya Shi'a.
Da man dai kungiyar Amnesty International ce ta fara fadin cewa ta gano wurin da aka binne 'yan Shi'ar da aka kashe a Zariya, a asirce.
A har ko yaushe kuma kungiyar tana ci gaba da sukar ci gaba da tsare shugaban IMN, Ibrahim Elzakzaky ba tare da gurfanar da shi a gaban kuliya ba domin ya fuskanci hukunci.
A baya-bayan nan
11/15/17, 10:55 - Ismail Gummi left
11/15/17, 06:38 - Leo: Kada ka wuce Baka Karantaba Idan kawuce Kayi BABBAN Rashi.....
Daga M Kabiru Muhammad =======================
Watarana Annabi Musa Alaihissalam zaije ganawa da Allah Madaukakin Sarki sai ya gamu da shaidan la'anatullahi alaihi akan hanya. Sai shaidan yace dashi: "Idan ka isa domin ganawa da Allah, ka nemamin gafara mana a wajenSa".
.
Sai Annabi Musa Alaihissalam yayi gaba yaje yagama ganawa da Allah Madaukakin Sarki ammana bai isarda saqon shaidan la'anatullahi alaihi ba.
.
Sai Allah Madaukakin Sarki da KanSa yace ga Annabi Musa: "Ya musa, ka tuna da saqo, ka tuna da alqawari".
.
Sai Annabi Musa Alaihissalam yace: "Ya Ubangiji! Shaidan ya aikoni akan cewa na nema masa gafara a wajenKa.
.
Sai Ubangiji Ta'ala yace: "na yarda zan masa gafara, ammana da sharadin sai yaje kabarin Annabi Adam yayi masa wannan sujudar dayaqi yin lokacin da aka halittashi".
.
Annabi Musa Alaihissalam yadawo yafadawa shaidan saqon da'aka bashi xuwa gareshi.
.
Sai shaidan yafara ququni yana cewa: "Yana da rai ma banyi masa sujuda ba sai yanxu daya mutu zanwa gawarsa, sam ina hakan bazai yiyuba".
.
Bayan yagama ququnin nasa sai yace: "kamar yadda kayimin alfarma a wajen Ubangiji, nima zan fada maka sharruka guda uku domin ka kiyaye.
.
Don Allah Idan Ku karanta ku turawa wasu domin suma su karu kuma su amfana.
.
1. Ka kiyayi fushi, domin duk lokacin da kayi fushi, nine a xuciyarka, nine idanunka, nine a cikin jikinka, nine a bakinka, zaka fita daga kamanninka na mitanen kirki, zaka koma siffar kare, zaka iya fadar maganar da sai kadawo hayyacinka zakayi nadama alhali babu lokacin yinta. Don haka ka kiyayi fushi domin inada sharri a wajen.
.
2. Ka tuna dani a duk lokacin da musulmai da kafirai suke gwabza yaqi. Inada sharri anan, Sai nazo ina rayawa mutum cewa: "kana mutuwa wani zai aure matarka, yayanka zasu shiga kunci na maraici, Anan mutum na juyawa da niyyar zai gudu shikenan makomarsa wuta kaga nasamu karuwa kenan.
.
3. Duk ranarda namiji baligi da mace baliga suka ke6ance, zan zamto nine na ukunsu. Zan qawata soyayyar juna a xukatansu. Bazan barsuba harsai sun afka alfasha. Kayi hankali da wannan ma.
.
Malamai sunyi bayani cewa:
.
Wadannan abubuwa da shaidan yafadawa Annabi Musa Alaihissalam darasine kuma nasiha ce ga al'ummar duniya baki daya har xuwa ranar sakamako.
.
Don ALLAH katurawa Share/Copy 'Yan Uwa don su Amfana batare daka canza komai ba.
.
Ya Allah Ya Ubangijin Musa da Haruna da soyayyar dake tsakaninka da annabi Muhammad (s.a.w)
Ka samu cikin masu hadiye fushi, Kasa muna cikin masu samun babban rabo duniya da lahira......,,,
11/15/17, 10:55 - To Sabeelussalp left
11/15/17, 07:23 - Sagirou Kaoura: Slm
11/15/17, 07:36 - Leo: *⚽๐Ÿ“บ 15/11/2017 ๐Ÿ“บ⚽๐ŸŒ‡*


*Tonight's Highlights and Goals*

Click to watch the video ๐Ÿ“น


๐ŸŒ๐Ÿ†

⚽ ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ช *IRL 1⃣-5⃣ DEN* ๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ฐ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/nWYvZgAA

⚽๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ณ *SEN 2⃣-1⃣ RSA* ๐Ÿ‡ฟ๐Ÿ‡ฆ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/eDXSBgAA

⚽๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ซ *BFA 4⃣-0⃣ CPV* ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ป ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/FkwV4AAA

๐ŸŒ๐Ÿค

⚽ ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท *ARG 2⃣-4⃣ NGA* ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/tpEeBwAA

⚽ ๐Ÿ‡ถ๐Ÿ‡ฆ *QAT 2⃣-4⃣ ISL* ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ธ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/IG2tTAAA

⚽ ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ฐ *SVK 1⃣-0⃣ NOR* ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ด ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/QZEZiQAA

⚽ ๐Ÿ‡ท๐Ÿ‡บ *RUS 3⃣-3⃣ ESP* ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/l5xuqQAA

⚽ ๐Ÿ‡ท๐Ÿ‡ด *ROU 0⃣-3⃣ NET* ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/lOPfdgAA

⚽ ๐Ÿ‡ฝ๐Ÿ‡ช *ENG 0⃣-0⃣ BRA* ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/XzAZ0AAA

⚽ ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ช *BEL 1⃣-0⃣ JPN* ๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ต ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/yugepwAA

⚽ ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡น *AUT 2⃣-1⃣ URU* ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡พ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/jBziFgAA

⚽ ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น *POR 1⃣-1⃣ USA* ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/hSECMgAA

⚽ ๐Ÿ‡ฝ๐Ÿ‡ผ *WAL 1⃣-1⃣ PAN* ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡ฆ ๐Ÿ“นhttp://v.duta.us/A_e1AQAA

*To follow LIVE Football & Football News on Duta:*
*Add to your group: +919042016381*

Type ๐Ÿ‘EW0 to like this

11/15/17, 07:38 - Sagirou Kaoura: Gud
11/15/17, 07:39 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 07:39 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 10:56 - Ana Muslim left
11/15/17, 07:40 - Sagirou Kaoura: Four what
11/15/17, 07:45 - Leo: 4 u
11/15/17, 07:46 - Leo: Wassup Dailies
Wed, 15 Nov 2017

NIGERIA:

*NGF, NLRC, others disagree over removal of NFIU from EFCC

*Anambra Governorship Debate: How candidates showed strength, weakness

*Workshop to tackle child sexual exploitation for Abuja

*Buhari in Ebonyi State, stands on one Nigeria

*Osinbajo tasks D-8 countries on peace, justice for better promotion of trade

*Court freezes N350 million linked to Patience Jonathan

*IGP redeploys Obiano's police aide, Anambra CP, others

*Defence headquarters to hold route march on Anambra election day

*Crisis looms in Bayelsa communities over location of military houseboat

*Delta police arrest five suspected kidnappers of four Britons

*Federal Government's Truck Transit Park to gulp N4.8 billion

*Global factoring volume hits €2.37 trillion

*Ikorodu community protests against power outage

*Kebbi residents worried over increasing cases of defilement of minors

*As Nigerians unite against Morocco in ECOWAS

*Taraba seeks Senate intervention over N30b spent on FG roads

*FG links 2,671 seized rifles to Nnamdi Kanu

*My life is in danger, says Obiano

*Nestle, Guinness, others lead N124b stock market losses

*Debt servicing may derail 2018 budget

*Niger Delta stakeholders propose action plan for regional development

*Okorocha faults SERAP, ready for probe over cost of statues, others

*Reps PDP caucus allege plot by APC to muzzle opposition

*FG secures nuclear materials from non-state actors' abuse

*Reps probe alleged violations of local content act by foreign firms, defence ministry scam

*Court reserves judgment in suit seeking to vacate IPOB's proscription

*Edo government counters PDP's verdict over performance

*Senate probes alleged non-remittance of N7tr stamp duty revenue

*UNIBEN, SAU hold convocation, deny manipulating results in private varsities

*Government's debts profile hits N20tr in Q3

*Firm stakes fund on sustainable energy

*Policeman killed, patrol vehicle burnt in Edo State

*Scores escape death after petrol tanker accident

*DPR indicts CBN, NPDC in alleged N6tr revenue leakages

*Fayose flays Buhari's support for mass sacking of teachers in Kaduna

*SON intensifies checks for substandard LPG products with new equipment

*France, Nigeria trade volume tops 1.8 billion euros

*Law reform commission seeks unbundling of EFCC

*FG failing to protect whistle blowers, says Falana

*Men advocate gender parity at WIMBIZ conference

*National chair: Bribe delegates, get disqualified, PDP warns aspirants

*FG links 2,671 seized rifles to Nnamdi Kanu

*Dangote sells noodle plants to rival for N3.75bn

*Katsina charges two ex-officials with N600m Sure-P fraud

*CBN sells dollars at 305/dollar on spot market

*More Africans are coming to Nigeria for surgeries – UCH CMD

*Four in police net for robbery

*258 more Nigerians arrive from Libya

*Falana falls into manhole, threatens to sue FG

*Maina: Again, Senate meets Malami, Dambazau behind closed doors

*Buhari appoints Adeyeye as new NAFDAC DG

*Malami tells Senate panel: I met with Maina in Dubai

*Maina ran bank account through sms, email, EFCC tells court

*Govt to raise N311b from assets sale

*Buhari: more development for Southeat

*Patience Jonathan's N350m frozen

*Lagos faults Amnesty's claim on demolition

AFRICA

*Zimbabwe military says seizes power to stop 'criminals', President Mugabe safe

*Zimbabwe soldiers, armored vehicles seal road access to government offices

*Zimbabwe military's statement after seizing power

*Zimbabwe army detains finance minister: government source

*Zimbabwe military says it is not taking over government: BBC

*U.S. embassy in Zimbabwe tells staff to stay home due to 'political uncertainty'

*Soldiers on Harare streets as ruling party accuses Zimbabwe army chief of treason

*Soldiers take over Zimbabwe state broadcaster: ZBC staff

*Soldiers, APCs seen on major road on outskirts of Zimbabwe capital

WORLD:

*Tillerson on mission to Myanmar, will press general to restore peace

*Would the US military disobey Trump nuclear order?

*Australians await results of same-sex marriage survey

*Injuries reported in Singapore transit train collision

*Ibtihaj Muhammad reveals first Barbie with a hijab

*Senior Chinese diplomat to visit North Korea as envoy of Xi

SPORTS:

*Aguero now better after collapsing at halftime against Nigeria, Argentine FA says

*Morocco U-20 girls arrive Nigeria today

*UK Sport Minister Wants England FA to Hire Eniola Aluko

*Aguero Rushed to Hospital, Collapsed During Nigeria, Argentina Clash

*Eagles can spring a surprise in Moscow

*President Buhari Doles Out N17.5m To D'Tigress

*Nigeria Open gets 29.35m viewership globally

http://wassupnow.com
11/15/17, 07:55 - JAMILU Natulu changed this group's icon
11/15/17, 10:57 - Khaamis Nijar left
11/15/17, 08:00 - Sagirou Kaoura: Ok
11/15/17, 08:07 - Leo: http://bit.ly/2iXHEz5
11/15/17
, 08:57 - Abul Abbas Gombe: Waiting for this message
11/15/17, 08:58 - Na M. Mas'ud Tal: Nimasani akayi
11/15/17, 08:58 - Na M. Mas'ud Tal: Uhm
11/15/17, 10:57 - Umarun Shago left
11/15/17, 08:58 - Na M. Mas'ud Tal: Inanemanwandanimayasani
11/15/17, 08:58 - Mubarak Umar: To Nina dai
11/15/17, 09:06 - Abul Abbas Gombe: Waiting for this message
11/15/17, 10:57 - Abul Abbas Gombe left
11/15/17, 09:08 - JAMILU Natulu: Slm
11/15/17, 09:10 - Sagirou Kaoura: To inbakwaso kufitamana
11/15/17, 10:57 - M Muhd Sani left
11/15/17, 09:41 - Leo: *๐Ÿ‘”Emmerson Mnangagwa Back in ๐Ÿ‡ฟ๐Ÿ‡ผZimbabwe??*

Emmerson Mnangagwa, dismissed as vice-president last week in a move that was widely interpreted as clearing the way for the promotion of Grace Mugabe, is reported to have returned to Zimbabwe.

Observers will be asking if what is happening in Zimbabwe is a military takeover, or basically office politics that have run wildly out of control. The answer is both. The armed forces have taken power in the former British colony – they control the state broadcaster, the streets of the capital and, most importantly, the personal residence of the head of state.

The take-over seems to be a pre-emptive strike to stop Grace Mugabe, the president's 53-year-old wife, and her clique taking pole position in the race to succeed the oldest living ruler in the world.

The opposition MDC party has said it wants to see a peaceful, constitutional "democratisation" of Zimbabwe following the army move, Reuters reports. In a statement, the MDC says it urges the establishment of a stable, democratic and progressive nation-state.

The military in Zimbabwe appears to have taken control of the country's airwaves amid high tension in the capital and reports of explosions and gunfire. Images from central Harare as morning breaks show tanks and troops on the streets around government buildings and the presidential residence.

To read full article ๐Ÿ”—- http://v.duta.us/ytE1-gAA
*To follow World News on Duta:*
*Add to your group: +14426150886*

Type ๐Ÿ‘FF7 to like this

11/15/17, 09:41 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 09:43 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 10:57 - Must Remove From Lisanil Quran left
11/15/17, 09:47 - auwal adam kano: Way
11/15/17, 09:47 - auwal adam kano: Waye
11/15/17, 09:47 - auwal adam kano: Ni aslan bansanshiba
11/15/17, 09:49 - Leo: Wa kake tambayane ?
11/15/17, 10:58 - alfanu Abul Lawali: A ina aka ruwaito?
11/15/17, 11:00 - alfanu Abul Lawali: Za a fid da kai in ka sake turo irin wannan, don ba don haka muka gaiyatoka ba.
11/15/17, 09:50 - auwal adam kano: Yasani
11/15/17, 09:50 - auwal adam kano: Ma'ana
11/15/17, 09:50 - auwal adam kano: Admin
11/15/17, 09:50 - auwal adam kano: Din
11/15/17, 09:50 - Leo: Ok
11/15/17, 10:15 - JAMILU Natulu: Nima bansan wayasaniba
11/15/17, 11:03 - Aliyu Ganaaaa left
11/15/17, 11:05 - Khaaaaaamisssssssss left
11/15/17, 11:26 - Tir: Aslm
11/15/17, 11:27 - alfanu Abul Lawali: 

ุงู„ุฑุฆูŠุณูŠุฉ ุชู†ุฒูŠู„ ุงู„ู…ูƒุชุจุฉ ู…ุณุชูˆุฏุน ุงู„ูƒุชุจ ุดุฑุญ ุงู„ุจุฑู†ุงู…ุฌุฑุงุณู„ู†ุง

ุฌูˆุงู‡ุฑ ุงู„ุจู„ุงุบุฉ ููŠ ุงู„ู…ุนุงู†ูŠ ูˆุงู„ุจูŠุงู† ูˆุงู„ุจุฏูŠุน

ุนู„ู… ุงู„ู…ุนุงู†ูŠุนู„ู… ุงู„ุจูŠุงู†ุนู„ู… ุงู„ุจุฏูŠุน

 

ุงุจุญุซ ููŠ ุงู„ูƒุชุงุจ: 

        

«ูˆุงู„ุฅุณู†ุงุฏ» ุงู†ุถู…ุงู…َ ูƒู„ู…ุฉِ (1) «ุงู„ู…ُุณู†ุฏ» ุฅู„ู‰ ุฃุฎุฑู‰ (2)
«ุงู„ู…ุณู†ุฏ» ุฅู„ูŠู‡» ุนู„ู‰ ูˆَุฌู‡ٍ ูŠُููŠุฏ(1) ุฃูŠ - ูˆู…ุง ูŠุฌุฑูŠ ู…ุฌุฑุงู‡ุง.
(2) ุฃูŠ - ูˆู…ุง ูŠุฌุฑูŠ ู…ุฌุฑุงู‡ุง - ูƒู…ุง ุณูŠุฃุชูŠ:
(ุชู†ุจูŠู‡) ุงู„ุงุณู†ุงุฏ: ู…ุทู„ู‚ุงً ู‚ุณู…ุงู† ุญู‚ูŠู‚ุฉ ุนู‚ู„ูŠุฉ، ูˆู…ุฌุงุฒ ุนู‚ู„ูŠ - ูุงู„ุญู‚ูŠู‚ุฉ ุงู„ุนู‚ู„ูŠุฉ ู‡ูŠ ุงุณู†ุงุฏ ุงู„ูุนู„ ุฃูˆ ู…ุง ููŠ ู…ุนู†ุงู‡ ุฅู„ู‰ ู…ุง ููŠ ู…ุนู†ุงู‡ ุฅู„ู‰ ู…ุง ูˆุถุน ู„ู‡ ุนู†ุฏ ุงู„ู…ุชูƒู„ู… ููŠ ุงู„ุธุงู‡ุฑ ู…ู† ุญุงู„ู‡ ู†ุญูˆ: ุชุฌุฑูŠ ุงู„ุฃู…ูˆุฑ ุจู…ุง ู„ุง ูŠุดุชู‡ูŠ ุงู„ุจุดุฑ، ูˆุฃู†ุจุช ุงู„ู„ู‡ ุงู„ู†ุจุงุช، ูˆุงู„ู…ุฌุงุฒ ุงู„ุนู‚ู„ูŠ (ูˆูŠุณู…ู‰ ุงุณู†ุงุฏุง ู…ุฌุงุฒูŠุง، ูˆู…ุฌุงุฒุงً ุญูƒู…ูŠุงً، ูˆู…ุฌุงุฒุง ููŠ ุงู„ุงุณู†ุงุฏ) ู‡ูˆ ุงุณู†ุงุฏ ุงู„ูุนู„ ุฃูˆ ู…ุง ููŠ ู…ุนู†ุงู‡ ุฅู„ู‰ ุบูŠุฑ ู…ุง ูˆุถุน ู„ู‡ ู„ุนู„ุงู‚ุฉ ู…ุน ู‚ุฑูŠู†ุฉ ู…ุงู†ุนุฉ ู…ู† ุงุฑุงุฏุฉ ุงู„ุงุณู†ุงุฏ ุฅู„ู‰ ู…ุง ู‡ูˆ ู„ู‡ ู†ุญูˆ - ุชุฌุฑูŠ ุงู„ุฑูŠุงุญ ุจู…ุง ู„ุง ุชุดุชู‡ูŠ ุงู„ุณูู† - ูˆู„ู‡ ุนู„ุงู‚ุงุช ุดุชู‰ - ููŠู„ุงุฆู… ุงู„ูุงุนู„ ู„ูˆู‚ูˆุนู‡ ู…ู†ู‡ ู†ุญูˆ ุณูŠู„ ู…ูุนู… ุจูุชุญ ุงู„ุนูŠู† ุฃูŠ ู…ู…ู„ูˆุก - ูุงุณู†ุงุฏ ู…ูุนู… ูˆู‡ูˆ ู…ุจู†ูŠ ู„ู„ู…ูุนูˆู„ ุฅู„ู‰ ุถู…ูŠุฑ ุงู„ุณูŠู„ ูˆู‡ูˆ ูุงุนู„ ู…ุฌุงุฒ ุนู‚ู„ูŠ ู…ู„ุงุจุณุชู‡ ุงู„ูุงุนู„ูŠุฉ - ูˆูŠู„ุงุฆู… ุงู„ู…ูุนูˆู„ ุจู‡ ู„ูˆู‚ูˆุนู‡ ุนู„ูŠู‡ ู†ุญูˆ ุนูŠุดุฉ ุฑุงุถูŠุฉ: ูุงุณู†ุงุฏ ุฑุงุถูŠุฉ ูˆู‡ูˆ ู…ุจู†ูŠ ู„ู„ูุงุนู„ ุฅู„ู‰ ุถู…ูŠุฑ ุงู„ุนูŠุดุฉ ูˆู‡ูŠ ู…ูุนูˆู„ ุจู‡ (ู…ุฌุงุฒ ุนู‚ู„ูŠ) ู…ู„ุงุจุณุชู‡ ุงู„ู…ูุนูˆู„ูŠุฉ - ูˆูŠู„ุงุฆู… ุงู„ุฒู…ุงู† ูˆุงู„ู…ูƒุงู† ู„ูˆู‚ูˆุนู‡ ููŠู‡ู…ุง ู†ุญูˆ ุตุงู… ู†ู‡ุงุฑู‡، ูˆุณุงู„ ุงู„ู…ูŠุฒุงุจ، ูˆู†ู‡ุงุฑ ุตุงุฆู…، ูˆู†ู‡ุฑ ุฌุงุฑ، ูˆูŠู„ุงุฆู… ุงู„ู…ุตุฏุฑ ู†ุญูˆ ุฌุฏ ุฌุฏู‡، ูˆูŠู„ุงุฆู… ุงู„ุณุจุจ ู†ุญูˆ ุจู†ูŠ ุงู„ุฃู…ูŠุฑ ุงู„ู…ุฏูŠู†ุฉ - ูˆูƒู…ุง ูŠู‚ุน ุงู„ู…ุฌุงุฒ ุงู„ุนู‚ู„ูŠ ููŠ ุงู„ุงุณู†ุงุฏ ูŠู‚ุน ููŠ ุงู„ู†ุณุจุฉ ุงู„ุงุถุงููŠุฉ: ูƒู…ูƒุฑ ุงู„ู„ูŠู„. ูˆุฌุฑู‰ ุงู„ุงู†ู‡ุงุฑ، ูˆุดู‚ุงู‚ ุจูŠู†ู‡ู…ุง.
ูˆุบุฑุงุจ ุงู„ุจูŠู† (ุนู„ู‰ ุฒุนู… ุงู„ุนุฑุจ) ูˆููŠ ุงู„ู†ุณุจุฉ ุงู„ุงูŠู‚ุงุนูŠุฉ: ู†ุญูˆ (ูˆุฃุทูŠุนูˆุง ุฃู…ุฑูŠ ูˆู„ุง ุชุทูŠุนูˆุง ุฃู…ุฑ ุงู„ู…ุณุฑููŠู†) ، ูˆุงุฌุฑูŠุช ุงู„ู†ู‡ุฑ - ูˆูƒู…ุง ูŠูƒูˆู† ููŠ ุงู„ุงุซุจุงุช ูŠูƒูˆู† ููŠ ุงู„ู†ููŠ ู†ุญูˆ ู‚ูˆู„ู‡ ุชุนุงู„ู‰ «ูู…ุง ุฑุจุญุช ุชุฌุงุฑุชู‡ู…» ، ูˆู…ุง ู†ุงู… ู„ูŠู„ู‰ - ุนู„ู‰ ู…ุนู†ู‰ ุฎุณุฑุช ุชุฌุงุฑุชู‡ู…، ูˆุณู‡ุฑ ู„ูŠู„ู‰ ู‚ุตุฏุง ุฅู„ู‰ ุงุซุจุงุช ุงู„ู†ููŠ، ู„ุง ู†ูู‰ ุงู„ุงุซุจุงุช - ูˆูŠูƒูˆู† ุฃูŠุถุงً ููŠ ุงู„ุงู†ุดุงุก ูƒู…ุง ุณุจู‚ุช ุงู„ุงุดุงุฑุฉ ุฅู„ูŠู‡ ู†ุญูˆ ู‚ูˆู„ู‡ ุชุนุงู„ู‰ «ุฃุตู„ุงุชูƒ ุชุฃู…ุฑูƒ» ูˆู†ุญูˆ «ูŠุงู‡ุงู…ุงู† ุงุจู† ู„ูŠ ุตุฑุญุง» ، ูˆู„ูŠุตู… ู†ู‡ุงุฑูƒ، ูˆู„ูŠุฌุฏ ุฌุฏูƒ، ูˆู„ูŠุช ุงู„ู†ู‡ุฑ ุฌุงุฑ - ูˆู…ุง ุฃุดุจู‡ ุฐู„ูƒ.
ูˆุฃู‚ุณุงู…ู‡ ุจุงุนุชุจุงุฑ ุญู‚ูŠู‚ุฉ ุทุฑููŠู‡ ูˆู…ุฌุงุฒูŠุชู‡ู…ุง ุฃุฑุจุนุฉ - ู„ุฃู†ู‡ู…ุง ุฃู…ุง ุญู‚ูŠู‚ุชุงู† ู„ุบูˆูŠุชุงู† ู†ุญูˆ ุฃู†ุจุช ุงู„ุฑุจูŠุน ุงู„ุจู‚ู„ - ุฃูˆ ู…ุฌุงุฒุงู† ู„ุบูˆูŠุงู† ู†ุญูˆ ุฃุญูŠุง ุงู„ุงุฑุถ ุดุจุงุจ ุงู„ุฒู…ุงู†، ุฅุฐ ุงู„ู…ุฑุงุฏ ุจุงุญูŠุงุก ุงู„ุงุฑุถ ุชู‡ูŠูŠุฌ ุงู„ู‚ูˆู‰ ุงู„ู†ุงู…ูŠุฉ ููŠู‡ุง، ูˆุฅุญุฏุงุซ ู†ุถุงุฑุชู‡ุง ุจุฃู†ูˆุงุน ุงู„ุฑูŠุงุญูŠู†، ูˆุงู„ุงุญูŠุงุก ููŠ ุงู„ุญู‚ูŠู‚ุฉ ุงุนุทุงุก ุงู„ุญูŠุงุฉ، ูˆู‡ูŠ ุตูุฉ ุชู‚ุชุถูŠ ุงู„ุญุณ ูˆุงู„ุญุฑูƒุฉ، ูˆูƒุฐุง ุงู„ู…ุฑุงุฏ ุจุดุจุงุจ ุงู„ุฒู…ุงู† ุฒู…ุงู† ุงุฒุฏูŠุงุฏ ู‚ูˆุงู‡ุง ุงู„ู†ุงู…ูŠุฉ، ูˆู‡ูˆ ููŠ ุงู„ุญู‚ูŠู‚ุฉ ุนุจุงุฑุฉ ุนู† ูƒูˆู† ุงู„ุญูŠูˆุงู† ููŠ ุฒู…ุงู† ุชูƒูˆู† ุญุฑุงุฑุชู‡ ุงู„ุบุฑูŠุฒูŠุฉ ู…ุดุจูˆุจุฉ ุฃูŠ ู‚ูˆูŠุฉ ู…ุดุชุนู„ุฉ - ุฃูˆ ุงู„ู…ุณู†ุฏ ุญู‚ูŠู‚ุฉ ู„ุบูˆูŠุฉ ูˆุงู„ู…ุณู†ุฏ ุฅู„ูŠู‡ ู…ุฌุงุฒู‰ ู„ุบูˆูŠ: ู†ุญูˆ ุฃู†ุจุช ุงู„ุจู‚ู„ ุดุจุงุจ ุงู„ุฒู…ุงู† - ุฃูˆ ุงู„ู…ุณู†ุฏ ุฅู„ูŠู‡ ุญู‚ูŠู‚ุฉ ู„ุบูˆูŠุฉ ูˆุงู„ู…ุณู†ุฏ ู…ุฌุงุฒ ู„ุบูˆูŠ ู†ุญูˆ ุฃุญูŠุง ุงู„ุงุฑุถ ุงู„ุฑุจูŠุน ูˆูˆู‚ูˆุน ุงู„ู…ุฌุงุฒ ุงู„ุนู‚ู„ูŠ ููŠ ุงู„ู‚ุฑุขู† ูƒุซูŠุฑ: ู†ุญูˆ ู…ุง ุชู‚ุฏู…، ูˆู†ุญูˆ «ูˆุฅุฐุง ุชู„ูŠุช ุนู„ูŠู‡ู… ุขูŠุงุชู‡ ุฒุงุฏุชู‡ู… ุฅูŠู…ุงู†ุง» ، ูˆูŠู†ุฒุน ุนู†ู‡ู…ุง ู„ุจุงุณู‡ู…ุง، ูˆุฃุฎุฑุฌุช ุงู„ุฃุฑุถ ุฃุซู‚ุงู„ู‡ุง، «ููƒูŠู ุชุชู‚ูˆู† ุงู† ูƒูุฑุชู… ูŠูˆู…ุง ูŠุฌุนู„ ุงู„ูˆู„ุฏุงู† ุดูŠุจุง» .
ูˆู„ุง ุจุฏ ู„ู‡ ู…ู† ู‚ุฑูŠู†ุฉ ุตุงุฑูุฉ ุนู† ุงุฑุงุฏุฉ ุงู„ู…ุนู†ู‰ ุงู„ุงุตู„ูŠ ู„ุฃู† ุงู„ูู‡ู… ู„ูˆู„ุง ุงู„ู‚ุฑูŠู†ุฉ ูŠุชุจุงุฏุฑ ุฅู„ู‰ ุงู„ุญู‚ูŠู‚ุฉ - ูˆุงู„ู‚ุฑูŠู†ุฉ ุฅู…ุง ู„ูุธูŠุฉ ูˆุฅู…ุง ู…ุนู†ูˆูŠุฉ ูุงู„ู„ูุธูŠุฉ ูƒู‚ูˆู„ูƒ ู‡ุฒู… ุงู„ุฃู…ูŠุฑ ุงู„ุฌู†ุฏ ูˆู‡ูˆ ููŠ ู‚ุตุฑู‡، ูˆุงู„ู…ุนู†ูˆูŠุฉ ูƒุงุณุชุญุงู„ุฉ ู‚ูŠุงู… ุงู„ู…ุณู†ุฏ ุจุงู„ู…ุณู†ุฏ ุฅู„ูŠู‡ ุงู„ู…ุฐูƒูˆุฑ ู…ุนู‡ ุนู‚ู„ุง ุจู…ุนู†ู‰ ุฃู†ู‡ ู„ูˆ ุฎู„ู‰ ุงู„ุนู‚ู„ ูˆู†ูุณู‡ ุนุฏ ุฐู„ูƒ ุงู„ู‚ูŠุงู… ู…ุญุงู„ุง ูƒู‚ูˆู„ูƒ ู…ุญุจุชูƒ ุฌุงุกุช ุจูŠ ุงู„ูŠูƒ، ู„ุงุณุชุญุงู„ุฉ ู‚ูŠุงู… ุงู„ู…ุฌู‰ุก ุจุงู„ู…ุญุจุฉ ุนู‚ู„ุง، ูˆูƒุงุณุชุญุงู„ุฉ ู…ุง ุฐูƒุฑ ุนุงุฏุฉ ู†ุญูˆ ู‡ุฒู… ุงู„ุฃู…ูŠุฑ ุงู„ุฌู†ุฏ ู„ุงุณุชุญุงู„ุฉ ู‚ูŠุงู… ู‡ุฒูŠู…ุฉ ุงู„ุฌู†ุฏ ุจุงู„ุฃู…ูŠุฑ ูˆุญุฏู‡ ุนุงุฏุฉ، ูˆุงู† ุฃู…ูƒู† ุนู‚ู„ุง، ูˆูƒุฃู† ูŠุตุฏุฑ ู…ู† ุงู„ู…ูˆุญุฏ: ู†ุญูˆ
ุฃุดุงุจ ุงู„ุตุบูŠุฑ ูˆุฃูู†ู‰ ุงู„ูƒุจูŠุฑ ูƒุฑ ุงู„ุบุฏุงุฉ ูˆู…ู† ุงู„ุนุดูŠ
ูุฃู† ุตุฏูˆุฑ ุฐู„ูƒ ู…ู† ุงู„ู…ูˆุญุฏ ู‚ุฑูŠู†ุฉ ู…ุนู†ูˆูŠุฉ ุนู„ู‰ ุฃู† ุฅุณู†ุงุฏ ุฃุดุงุจ ูˆุงูู†ู‰ ุฅู„ู‰ ูƒุฑ ุงู„ุบุฏุงุฉ ูˆู…ุฑ ุงู„ุนุดูŠ ู…ุฌุงุฒ، ุซู… ู‡ุฐุง ุบูŠุฑ ุฏุงุฎู„ ููŠ ุงู„ุงุณุชุญุงู„ุฉ ุฅุฐ ู‚ุฏ ุฐู‡ุจ ุฅู„ูŠู‡ ูƒุซูŠุฑ ู…ู† ุงู„ู…ุจุทู„ูŠู† ูˆู„ุง ูŠุฌุจ ุฃู† ูŠูƒูˆู† ููŠ ุงู„ู…ุฌุงุฒ ุงู„ุนู‚ู„ูŠ ู„ู„ู„ูุนู„ ูุงุนู„ ูŠุนุฑู ุงู„ุงุณู†ุงุฏ ุฅู„ูŠู‡ ุญู‚ูŠู‚ุฉ، ุจู„ ุชุงุฑุฉ ูŠูƒูˆู† ู„ู‡ ูุงุนู„، ูŠุนุฑู ุฅุณู†ุงุฏู‡ ุฅู„ูŠู‡ ุญู‚ูŠู‚ุฉ ูƒู…ุง ุชู‚ุฏู…، ูˆุชุงุฑุฉ ู„ุง - ู†ุญูˆ ู‚ูˆู„ู‡.
ูŠุฒูŠุฏูƒ ูˆุฌู‡ู‡ ุญุณู†ุง ุฅุฐุง ู…ุง ุฒุฏุชู‡ ู†ุธุฑุงً
ูุงู† ุงุณู†ุงุฏ ุงู„ุฒูŠุงุฏุฉ ู„ู„ูˆุฌู‡ ู…ุฌุงุฒ ุนู‚ู„ูŠ ูˆู„ูŠุณ ู„ู‡ุง ุฃูŠ ุงู„ุฒูŠุงุฏุฉ ูุงุนู„ ูŠูƒูˆู† ุงู„ุงุณู†ุงุฏ ุฅู„ูŠู‡ ู…ุนุฑูˆูุง ุญู‚ูŠู‚ุฉ، ูˆู…ุซู„ู‡ ุณุฑุชู†ูŠ ุฑุคูŠุชูƒ ูˆุฃู‚ุฏู…ู†ูŠ ุจู„ุฏูƒ ุญู‚ ู„ูŠ ุนู„ูŠูƒ، ูู‡ุฐู‡ ุงู„ุฃู…ุซู„ุฉ ูˆู†ุญูˆู‡ุง ู…ู† ุงู„ู…ุฌุงุฒ ุงู„ุนู‚ู„ูŠ ุงู„ุฐูŠ ู„ุง ูุงุนู„ ู„ู‡ ูŠุนุฑู ุงู„ุงุณู†ุงุฏ ุฅู„ูŠู‡ ุญู‚ูŠู‚ุฉ: ูƒู…ุง ู‚ุงู„ ุงู„ุดูŠุฎ (ุนุจุฏ ุงู„ู‚ุงู‡ุฑ) - ูˆู‚ูŠู„ ู„ุงุจุฏ ู„ู‡ ู…ู† ูุงุนู„ ูŠุนุฑู ุงู„ุงุณู†ุงุฏ ุฅู„ูŠู‡ ุญู‚ูŠู‚ุฉ، ูˆู…ุนุฑูุชู‡ ุฅู…ุง ุธุงู‡ุฑุฉ ู†ุญูˆ (ูู…ุง ุฑุจุญุช ุชุฌุงุฑุชู‡ู…) ุฃูŠ ูู…ุง ุฑุจุญูˆุง ููŠ ุชุฌุงุฑุชู‡ู… - ูˆุฅู…ุง ุฎููŠุฉ ูƒู‡ุฐู‡ ุงู„ุฃู…ุซู„ุฉ ูˆุงู„ูุงุนู„ ุงู„ู„ู‡ ุชุนุงู„ู‰، ู‡ุฐุง - ูˆู‚ุฏ ุฃู†ูƒุฑ (ุงู„ุณูƒุงูƒูŠ) ุงู„ู…ุฌุงุฒ ุงู„ุนู‚ู„ูŠ ุฐุงู‡ุจุง ุฅู„ู‰ ุฃู† ุฃู…ุซู„ุชู‡ ุงู„ุณุงุจู‚ุฉ ูˆู†ุญูˆู‡ุง ู…ู†ุชุธู…ุฉ ููŠ ุณู„ูƒ ุงู„ุงุณุชุนุงุฑุฉ ุจุงู„ูƒู†ุงูŠุฉ ูู†ุญูˆ ุฃู†ุจุช ุงู„ุฑุจูŠุน ุงู„ุจู‚ู„ ูŠุฌุนู„ ุงู„ุฑุจูŠุน ุงุณุชุนุงุฑุฉ ุนู† ุงู„ูุงุนู„ ุงู„ุญู‚ูŠู‚ูŠ، ุจูˆุงุณุทุฉ ุงู„ู…ุจุงู„ุบุฉ ููŠ ุงู„ุชุดุจูŠู‡، ูˆูŠุฌุนู„ ู†ุณุจุฉ ุงู„ุงู†ุจุงุช ุฅู„ูŠู‡ ู‚ุฑูŠู†ุฉ ุงู„ุงุณุชุนุงุฑุฉ ูˆุณูŠุฃุชูŠ ู…ุฐู‡ุจู‡ ุงู† ุดุงุก ุงู„ู„ู‡ ุชุนุงู„ู‰ ููŠ ูู† ุงู„ุจูŠุงู† ุนู†ุฏ ุงู„ูƒู„ุงู… ุนู„ู‰ ุงู„ุงุณุชุนุงุฑุฉ ุจุงู„ูƒู†ุงูŠุฉ.
(ุชู†ุจูŠู‡) ุฐูƒุฑ ุจุนุถ ุงู„ู…ุคู„ููŠู† (ู…ุจุญุซ ุงู„ู…ุฌุงุฒ ุงู„ุนู‚ู„ูŠ ูˆุงู„ุญู‚ูŠู‚ุฉ ุงู„ุนู‚ู„ูŠุฉ) ููŠ ุฃุญูˆุงู„ ุงู„ุงุณู†ุงุฏ ู…ู† ุนู„ู… ุงู„ู…ุนุงู†ูŠ.
ูˆุจุนุถู‡ู… ุฐูƒุฑู‡ู…ุง ููŠ ูู† ุงู„ุจูŠุงู† ุนู†ุฏ ุชู‚ุณูŠู… ุงู„ู„ูุธ ุฅู„ู‰ ุญู‚ูŠู‚ุฉ ูˆู…ุฌุงุฒ ูˆู„ูƒู„ ูˆุฌู‡ุฉ.

[ุฌุฒุก / ุตูุญุฉ]           [ุงู„ุฑู‚ู…]  
11/15/17, 14:43 - Basko: Wlh koni ba Dan shi'a bane amma abin da akayi wa Qungiyar Nagoya bayan shi'a zalunci ne,kuma babban rashin adalcine,kai tawani bangaren ma,ni nadaukeshi cin mutuncin musulunci ne da Musulme baki daya.
11/15/17, 15:52 - Leo: Wannan wani abune haka ba'ayi maganan shi'aba kakawo maganan Shi'a nadauka group ne namasu hankali dasanin yakamata idan akwai shirme aciki please get me aut
11/15/17, 15:53 - Leo: From a soldier friend hamza .
Alot of people are asking me questions.
>>>>HAMZA <<<<
-Why did you leave your Army work?
-Why did you left Nigeria Army?
-Why did you left your Armour Tank Gun?
-Why did you stop being a special force?
-Why did you left your BMG (Browning Machine Gun)?
-Why did you left your country with that kind of good job that people are looking for?
LET ME TELL YOU
Being deploy in operational states, were fighting is our normal food everyday, for good five years is not a child's play.
I have been fighting insurgent for the past five years without withdrawal and nothing to write home about it.
*No gain but always pain.
*With empty stomach.
*Sleepless night.
*No freedom.
*No pass/leave.
*No good salary.
*No good allowance.
*Fighting in the bush alway.
*Missing Loved ones.
*Molesting and maltreating by the so called Senior Officers.
After all these, you expect me to sitback and loose my life for the wicked country that don't even know the importance of soldiers.
●●●Check what happens to my fellow soldiers everyday●●●
THOSE SOLDIERS DIED DEFENDING YOUR COUNTRY FROM WICKED PEOPLE.........
These soldier were slaughtered by boko haram trying to defend their country,
Guess how much is their monthly salary #49,000_#50,000_#51,000_#54,000 for a month,
it is not funny, now ask me the importance of our law makers??? This soldiers died leaving families behind,On what benefit?
God can not be pleased with this,
Senators, Representatives etc, goes to national assembly eat kola, speak broken english, fight, insult each other and share our billions, this is really crazy, i can't die for country that lack human value unless it is a natural death,
sending soldiers to go and die for #49,000 is the height of wickedness, please something need to be done about our soldiers salaries moreover they are the backbone of our beloved country Nigeria.
Rest in peace brothers, may your souls rest in perfect peace Amen....
Tears always rundown from my eyes whenever i remember som
11/15/17, 15:54 - Leo: *Grace ๐Ÿ˜ŽMugabe 'Flees ๐Ÿ‡ฟ๐Ÿ‡ผZimbabwe for ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฆNamibia'*

Grace Mugabe, the wife of Zimbabwean President Robert Mugabe, is reported to have fled the country for neighbouring Namibia. Her husband is thought to be under house arrest in the southern African country's capital, Harare, after the Zimbabwean military took control of the government.

It is unclear how Ms Mugabe was able to make her escape. Eddie Cross, an MP from the main opposition party, Movement for Democratic Change, said he understood the First Lady was now in Namibia.

A representative for the ruling Zanu-PF party also said he believed she was no longer in Zimbabwe. It comes after Zimbabwean army generals seized power and detained senior officials, including Finance Minister Ignatius Chombo, as part of a round-up of "criminals".

To read full article ๐Ÿ”—- http://v.duta.us/9XXvSwAA
*To follow World News on Duta:*
*Add to your group: +13169258701*

Type ๐Ÿ‘GD7 to like this

11/15/17, 16:19 - Usman Alhassan: Banyi tunanin zaa maida group dinnan wajen campaign ba. Issues na siyasa baishafi group dinnan ba. Pls
11/15/17, 16:23 - Leo: *Zim Blocades on Empty Streets*

Type ๐Ÿ‘FM1 to like this

Type 'stop' to stop
11/15/17, 16:23 - Leo: *Zim Soldiers Line the City's Borders*

Type ๐Ÿ‘FM2 to like this

Type 'stop' to stop
11/15/17, 16:23 - Leo: *Zim Police Carry Out Inspections*

Type ๐Ÿ‘FM3 to like this

Type 'stop' to stop
11/15/17, 16:23 - Leo: *Zim Tanks Line the streets*

Type ๐Ÿ‘FM4 to like this

Type 'stop' to stop
11/15/17, 16:23 - Leo: *Zim Roadbloack 2*

Type ๐Ÿ‘FM5 to like this

Type 'stop' to stop
11/15/17, 16:24 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 16:24 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 16:24 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 16:24 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 16:24 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 16:24 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 16:24 - Leo: <Media omitted>
11/15/17, 16:53 - alfanu Abul Lawali: Haba ko masu son sauri a sallah yau za su godewa Allah kan kasancewar Chief Imam ne ya jagoranci Sallar la'asar, don ina sakan an yi minti 5 da fara Sallah, amma da taimakon Sarki Mai Rahama na Annabi S.A.W. Mai Baiwa da yawa sai ga shi ni da waenda muke tare mun samu raka'a 2 full, Alhamdu lIllah.
da ace en oya-oya ne ko irin en kabu-kabun limaman nan masu rera karatu a fili a 6oye kuma su ruga kamar fijo din da aka yi don yan Afirka da ko tahiya ba za mu samu ba, sai na tuna da Babban Masallacin kasuwar daren yankwalli , inda za a fara ikama kana alola a kofar shagon Malam Dauda mai dabino kafin ka idar da alolar in ba kai sa'a ba sai dai ka samu tahiya ko raka'a daya, kai ka ce an tara damuwar jama'a ne a cikin sallar su, yawa-yawan su so suke a idar su yi gaba, Ya Allah ka shirye mu da masu maqalewa a sakan su yi Sallar su a can da masu bin liman a gindin mangoron Masallaci Alhali sahu bai jiwo qamshin su ba Allah ka raba mu da asara ko ta ledar pure water ne.
11/15/17, 18:26 - Zee left
11/15/17, 19:39 - NIGER KIRA KWN2 left
11/15/17, 20:55 - alfanu Abul Lawali: <Media omitted>
11/15/17, 20:56 - alfanu Abul Lawali: <Media omitted>
11/15/17, 20:57 - alfanu Abul Lawali: <Media omitted>
11/15/17, 20:58 - alfanu Abul Lawali: <Media omitted>
11/15/17, 20:59 - alfanu Abul Lawali: <Media omitted>
11/15/17, 20:39 - Na M. Mas'ud Tal: ๐Ÿ˜€๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ
11/15/17, 20:42 - Basko: I will expect you will be a Oxidoreductosis but you return to isomerasis. koma baya ka karanta abinda aka rubuta yasa nayi wannan maganan tunda Kai jakine baka nitsuwa kabi rubutu Kake yankenke hukunci, kuma nawuce kacemin marrar hankali.
11/15/17, 20:45 - Zamzamiyyu: <Media omitted>
11/15/17, 20:45 - Zamzamiyyu: VIDEO: Cin zarafin da Zakzaky yayiwa Sayyadina Umar...


Acikin maganganun da yayi, yana musanta jarumtar da Sayyadi Umar keda ita Da kuma habaici gareshi....

Kalli bidiyon anan

https://m.youtube.com/watch?v=glYmcEgUl5M

Allah ya kiyashemu tabewa...
11/15/17, 20:47 - Basko: Bansan group dinnanba bansan wadda yasani ba Amma ina ganin kai na a wannan group din posting na farko da nasoma gani akan magannan shi'a ne, kuma don haka dole akansa yakamata na soma response,kuma ga sunan wadda yayi post din (Alfalu Abu lawali) miyasa bakace ba group din shi'a bane ko na siyasa
11/15/17, 20:56 - Na M. Mas'ud Tal: Hahhhhha kaburgeni
11/15/17, 21:05 - Na M. Mas'ud Tal: Baskoallah yama albarka
11/15/17, 21:15 - alfanu Abul Lawali: Assalamu alaikum, kowa ya samu kan sa a gurup din nan ya yi haquri mun sako shi ne don mu qaru da shi sabo da haka duk alkhairin da ke tare da kai muna murna da shi, amma banda cin mutuncin wani, Allah Ya sa mu amfani juna.
Alfanu (Abul lawali) daga Jami'ar Musulumci ta Nijar.
Abdu Bello Rishi. +22798776647
+2347033278434
11/15/17, 21:16 - alfanu Abul Lawali: Shatty.blogspot.com
11/15/17, 21:37 - Leo: Don Allah Wanda yasani acikin wannan group taxied
11/15/17, 21:37 - Leo: Yacireni nake nufi
11/15/17, 21:39 - Na M. Mas'ud Tal: Kadaina sonkai kasa hardani Dan Allah ataimakemu aciremu bamason
11/15/17, 21:41 - Basko: Ni ko anfidda ni sai nadawo,
11/15/17, 21:41 - Leo: Saboda ninasaki inaruwana dake
11/15/17, 21:44 - Basko: To don Allah kataimaka ka fahintar da mu manufan wannan group din kuma inane tushen ta, sannan kuma mi akeso a cimma,kuma wani irin gudumawa ake tsammani a wajen mu.
11/16/17, 00:37 - Jamia Dnbz? left
11/16/17, 00:37 - Qani Na Ta WajenGwamma left
11/15/17, 21:55 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Slam
11/15/17, 21:55 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Don allah wanda ya sani agroup dinnan ya cirene bana group ni kwata kwata ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™
11/15/17, 22:04 - Basko: Kayi hakuri yau kafara group kuma ba fita,tunda nima na hakura
11/15/17, 22:05 - Basko: Kaga har zagina anyi
11/15/17, 22:07 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Kaga kowa na mijine amma nifa macene billa๐Ÿ™๐Ÿ™
11/15/17, 22:09 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Zagi๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ™†‍♂๐Ÿ™†‍♂๐Ÿ™†‍♂
11/15/17, 22:09 - Basko: Ko ke macece ko namiji ne ai ance duk abin da namiji zaiyi mace zatayi, kuma dole kowa yayi hakuri da junansa
11/15/17, 22:10 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Ina la wa lan
11/15/17, 22:10 - Basko: Yes mummuna ma kuwa amma nayi arancin hakuri na rama
11/15/17, 22:11 - Basko: ? Not understand
11/15/17, 22:11 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Aa nikam dan allah ku cireni
11/15/17, 22:11 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Na mata ma banayi balle maza
11/15/17, 22:13 - Basko: Wlh nima ganin Kai nanayi aciki amma nasan duk wadda yasani mai aunanane
11/15/17, 22:14 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Hmmmm
11/15/17, 22:15 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Washh
11/15/17, 22:15 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Gayyan ciwon kai
11/15/17, 22:16 - Basko: Sorry
11/15/17, 22:17 - Basko: No wlh akwai ilimi a cikin irin wannan group din
11/15/17, 22:18 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Baniso dai
11/15/17, 22:21 - Basko: Fita kuwa babu zama daram damdam
11/15/17, 22:22 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Hmmmm
11/15/17, 22:22 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Dan allah suwaye agroup din
11/15/17, 22:24 - Basko: Wlh bansan kowa ba har kaidin ma ban sanka ba amma dai duk tamu mu daure muyi hakuri
11/15/17, 22:25 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Nifa macene wlh
11/15/17, 22:25 - Basko: OK to kidau hakuri
11/15/17, 22:25 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: Ba kyau dai haka
11/15/17, 22:26 - Baaaaaba Sad Nig Nsb: ๐Ÿ˜ณacikin maxa
11/15/17, 22:26 - Basko: ๐Ÿ™Š
11/15/17, 22:48 - JAMILU Natulu: Sarki Sanusi Lamido Sanusi
Muhimmiyar Shawara Ga shugaba
Buhari Domin Ceto Kasarmu Nijeriya.
*Ya Kamata Canji Ya Soma Daga
Majalisa
* Sanata na karbar Naira Miliyan
36,000,000 kowane wata*.
Idan aka raba gida biyu yana karbar
Naira Miliyan 18,000,000, ragowar
*Naira Miliyan 18,000,000 za a iya
amfani da su wajen daukar 'yan
Nijeriya 200 aiki kowa ya rika daukar
albashin Naira Dubu 90,000 kowane
wata.*
Idan aka yi mutum 200 sau adadin
Sanatocin mu 109 hakan na nufin za
a dauki 'yan Nijeriya *dubu 21800
aiki *.
A takaice 'yan Nijeriya 200 za su iya
rayuwa a wadace da rabin albashin
Sanata na kowane wata.
*Dan Majalisar Wakilai na karbar
albashin Naira Miliyan 25,000,000
kowane wata.*
Idan aka raba albashin gida biyu ya
zama Naira Miliyan 12.5million a
wata. Ragowar *Naira Miliyan 12.5
za ta isa a dauki 'yan Nijeriya 135
aiki su rika daukar albashin Naira
dubu 92,500 a wata*.
'Yan Nijeriya 135 sau adadin yawan
'yan Majalisar Wakilai 360, hakan na
nufin za a dauki 'yan Nijeriya *dubu
48600 aiki*.
'Yan Nijeriya 135 za su rayu a
wadace da rabin albashin dan
Majalisar Wakilai.
*Don haka Baba Buhari gwamnatin ka za ta iya daukar 'yan Nijeriya dubu
70,400 aiki da za a rika ba su
albashin Naira dubu 90,000 wasu
kuma Naira dubu 92,500. Kuma cikin
ruwan sanyi ta hanyar RABA
ALBASHIN Sanatoci da 'yan
Majalisar Wakilai!!*
Ka gwada yin wannan lissafin ya mai
girma Shugaban Kasa....
Yanzu aikin kowane dan Nijeriya ne
ya yada wannan sako domin
Sanatoci da 'yan Majalisar Wakilai su
san a dalilin albashin da suke dauka
mutane nawa ne ba su da aiki a
Nijeriya..
*Ya kamata SAUYI ya fara daga
MAJALISA!*
A taimaka wajen yada sakon nan!!
*ALLAH YA TAIMAKI NIJERIYA*
11/16/17, 00:45 - You removed Baaaaaba Sad Nig Nsb
11/16/17, 00:48 - You added +2348038559644
11/16/17, 00:49 - alfanu Abul Lawali: https://chat.whatsapp.com/HdPbw5aSGD37dh7UkPreUi
11/16/17
, 00:50 - You changed the subject from "To" to "Almuslimuna Ikhwah."
11/16/17, 06:09 - K Gmb: See Who Blocked You on Whatsapp! Click here to check! http://blocked.win

Chat history is attached as "WhatsApp Chat with Almuslimuna Ikhwah..txt" file to this email.

No comments:

Post a Comment