ci ba su dauka ba, ta dauka ta boye me gadi ya kamata.
Almajiri na wucewa ya ga 'yar buta a kofar shago ya dauka ya cusa a
riga zai wuce da ita , mai gadi ya kama shi, ka wanke takalmin ka ya
danyi kyau a masallaci an dauke, ana zaman makoki waya ta bata.
A tonon kabari waya ta fadi ta yi layar zana.
Haka muke 70% amma wai muna son wanda zai hana cutar talakawa.
---------- Forwarded message ----------
From: dralfanu@yahoo.co.uk
Date: Tue, 19 Apr 2011 02:58:37 -0700 (PDT)
Subject: Magabatan Nijeriya Na Cigaba Da Kiraye-kirayen A Zauna Lafiya
| Najeriya | Hausa
To: alfanu@gmail.com
*A kula da cewa ba'a tabattarda ingancin adereshin email na wanda ya
aiko wannan sakon ba.
@adamuciloma wa ka fi sanin Qur'ani?
Rufa'i, gwagwarmayar talakawa ba cpc suke yi wa ba, hakkin su suke nema
jafaru, meye marabar ku da masu magudin?
Nyat, kai kan ai dole gwamna ya maka gaskiya.
********************
Idan kana samun matsa;a gameda kowanne daga cikin wadanan mahadun dake
cikin wannan sakon, ko kuma idan hanyoyin kaiwa ga sakon basa fita da
kyau a matsayin mahadu, bi umurnin da aka bada a karkashin wannan
email.
Lakabi: Magabatan Nijeriya Na Cigaba Da Kiraye-kirayen A Zauna Lafiya
| Najeriya | Hausa
Copy and paste the following into your Web browser to access the sent link:
http://www.emailthis.clickability.com/et/emailThis?clickMap=viewThis&etMailToID=1416270959&pt=Y
Yi kofe da kuma makalla wadannan abubuwan dake tafe a cikin filin
neman bayanai na komputarka don aika sakon zuwa gaba.
http://www.emailthis.clickability.com/et/emailThis?clickMap=forward&etMailToID=1416270959&partnerID=642279&pt=Y
********************
Umurni:
-----------------------------------------
Idan tsarinka na email ya kasa fahimtar adressan komputa:
1. Yin anfani da kunamar computarka wajen fayyace aderissan dake sama.
Ka tabatta ka fayyace daukacin dukkan adereshin, koda ya zarce layi
daya na sakonka na email.
2. Zabi "kofe" daga jerin abubuwan dake cikin "Editanci" dake saman
shafin komputarka.
3. Kaddamarda Shafinka na Komputa
4. Makalla adcereshin a cikin shafin komputarka ta hanyar zaben
"Makalla" daga jerin abubuwan "Editanci"
5. Danna "Je" ko kuma danna "Shiga" ko "Dawo" akan faifan alkalumman
komputarka.
********************
--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria
No comments:
Post a Comment