fakewa da guzuma ne ana harbin karsana.
---An sabunta:5 ga Aprilu, 2011 - An wallafa a 16:51 GMT
Muhimman Labarai
[image: Laurent Gbagbo]
Tattaunawa a kan sarandar Laurent Gbagbo
Ana cigaba da tattaunawa domin ganin shugaba Laurent Gbagbo, wanda ya
ki sauka daga mulki, ya mika kansa daga wurin da ya buya a fadar
shugaban kasa.
Hukumar INEC na taro akan zabe mai zuwa
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya tana yin taro, domin ganin
yadda za ta tinkari zaben 'yan majalisar dokokin tarayya na Asabar mai
zuwa.
Kalubalen dake tattare da yankin neman zabe
A Najeriya sake daga soma manya zabukan da hukumar zaben kasar tayi
zuwa karshen mako ya sake bude wa 'yan siyasar kasar kafar ci gaba da
yakin neman kuri'
Jam'iyyar ACN ta baiwa INEC shawara
Jam'iyyar adawa ta Action Congress of Najeriya ta gabatar da wasu
kwararan shawarwari ga Hukumar zaben kasar, domin shawo kan matsalolin
da aka fuskanta.
An hana yiwa Mamadou Tanja daurin talala
Mahukuntan Nijar sun ki yiwa tsohon shugaban kasar, Mamadou Tanja
daurin talala, bayan da kotun daukaka kara ta bada umurnin a yi masa
daurin.
Yawan aiki na iya haifar da ciwon zuciya
Masana kimiyya sun ce yin aiki tsawon sa'o'i 11 maimakon 7 ko 8 da aka
saba na kara yiwuwar kamuwa da ciwon zuciya.
Wasanni
[image: Nemanja Vidic]
Chelsea ta fi mu dama - Vidic
Dan wasan Manchester United Nemanja Vidic ya ce nasarorin da Chelsea
ta samu a kan United a baya-bayan nan, ya sa tafi United din dama a
wasan da za su kara a gasar zakarun Turai.
Gasar Bundesliga na fuskantar koma baya-Loew
Kocin Jamus Joachim Loew ya bayyana cewar gasar Bundesliga tana
fuskantar koma baya inda aka kwantata da gasar Ingila da Spaniya.
Ba ma fuskantar matsin lamba-Redknapp
Kocin Tottenham Harry Redknapp ya ce kulob dinshi baya cikin matsin
lamba a yayinda suke shirin fuskantar Real Madrid a bugun farko na
gasar zakarun Turai.
U 20: Caf ta sanarda Johannesburg a madadin Tripoli
Hukumar dake kula da kwallon Afrika wato CAF ta sanar cewa za ayi
gasar kwallon matasan nahiyar 'yan kasada shekaru ashirin a birnin
Johannesburg.
Labarai cikin hotuna
[image: Hotunan ku masu sauraro]
Hotunan ku masu sauraro
Hotunan da wasu daga cikin masu sauraron mu su ka aiko mana.
Taimako
Latsa nan don karin bayani a kan BBC Hausa
[image: BBC]
©MMXI
--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria
No comments:
Post a Comment