Friday, 15 April 2011

Fwd: [shattey] ÕÝÍÉ ãÑÓáÉ ãä ÕÏíÞ

Malam Aminu Limamin kamfa Saminaka, hakika ka yi kokari a khutbarka ta
Jumu'ar yau kamar yadda dama ka saba.
A khutbar ta sa ya ja hankalin jama'a ga Ayar nan da Allah Ya ke tsawa
ga Mutane game da lamarin rudi irin na duniya da na shaitan, kuma yayi
doguwar Nasiha kan wajibcin fifita Musulmi kan wanda ba shi ba da
tsawa ga masu cewa duk daya ne. Da wasu Musulmin da suke
fifita arna kan Musulmi da kuma irin sassaba alkawari da GEJ ya yi
wanda suka nuna kasawar sa wajen cancantar shugabancin kasar nan.
08094260829

---------- Forwarded message ----------
From: Alfanu <alfanu@gmail.com>
Date: Fri, 15 Apr 2011 06:55:01 -0700 (PDT)
Subject: [shattey] ÕÝÍÉ ãÑÓáÉ ãä ÕÏíÞ
To: alfanu@gmail.com

صديقك أرسل لك هذا الصفحة على العنوان التالي
الموضوع :
http://www.islamweb.net/newlibrary/display_book.php?flag=1&ID=1&bk_no=15
رسالته لك هي: Allah ka sauwaka, wai Dan Musulmi kanin Uban sa na kiran
sa don yai mai tsawa wai don uban na ra'ayin Buhari d'an ya ki sauraron
sa. Wannan kuma ba komai bane illa sakacin wasu iyayen a bangaren
tarbiyya. Duk wanda bai da tarbiyya baya gudun abin kumya.


--
Posted By Alfanu to shattey on 4/15/2011 06:44:00 AM


--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria

ÕÝÍÉ ãÑÓáÉ ãä ÕÏíÞ

صديقك أرسل لك هذا الصفحة على العنوان التالي
الموضوع :

http://www.islamweb.net/newlibrary/display_book.php?flag=1&ID=1&bk_no=15
رسالته لك هي: Allah ka sauwaka, wai Dan Musulmi kanin Uban sa na kiran sa don yai mai tsawa wai don uban na ra'ayin Buhari d'an ya ki sauraron sa. Wannan kuma ba komai bane illa sakacin wasu iyayen a bangaren tarbiyya. Duk wanda bai da tarbiyya baya gudun abin kumya.

 

Monday, 11 April 2011

Fwd: [BBC] BBCHausa.com - Aika wannan ga aboki ta hanyar e-mail

Allah Ka sa MU GA BAYAN zaben naN LAFIya.
Yau fada
har
turmi
3
akan hirar siyasa a
zamzam din nan.
Ko da yake kowar rasa Addini
komai ma zai iya fin addini guri nai.
Allah
Shi
kyauta.

---------- Forwarded message ----------
From: Alfanu377@mig33.com
Date: Mon, 11 Apr 2011 21:02:40 +0100
Subject: [BBC] BBCHausa.com - Aika wannan ga aboki ta hanyar e-mail
To: Alfanu@gmail.com


An aiko maka wannan sakon e-mail din ne [Alfanu@gmail.com] a ranar Mon
Apr 11 21:02:40 2011.

Rss [Alfanu377@mig33.com] na yi tunanin za ka yi sha'awar wannan labarin.

Za ka iya ganin labarin "PDP na fuskantar kalubale a zaben shugaban
kasa" a nan: http://www.bbc.co.uk/hausa/news/2011/04/110411_inecprep.shtml?s

E-mail din ya zo da wannan sakon:

"
An yi sunan 'yar kyauta Maryam, Allah Ya raya ta da tarbiyyar Musulumci."

------------------------------------------------------------------------------
BBC Hausa: http://www.bbc.co.uk/hausa

BBC ba ta dda wani alhaki dangane da wannan sakon e-mail din. Idan ba
ka tsammanin samun wannan e-mail din, to ka aika da shi zuwa
webweaver@bbc.co.uk.


--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria

Friday, 8 April 2011

Fwd: BBCHausa.com

Abin da ke faruwa a Borno a daidai kusa da zaben nan na nuna: ana dai
fakewa da guzuma ne ana harbin karsana.
---An sabunta:5 ga Aprilu, 2011 - An wallafa a 16:51 GMT
Muhimman Labarai
[image: Laurent Gbagbo]
Tattaunawa a kan sarandar Laurent Gbagbo

Ana cigaba da tattaunawa domin ganin shugaba Laurent Gbagbo, wanda ya
ki sauka daga mulki, ya mika kansa daga wurin da ya buya a fadar
shugaban kasa.

Hukumar INEC na taro akan zabe mai zuwa

Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya tana yin taro, domin ganin
yadda za ta tinkari zaben 'yan majalisar dokokin tarayya na Asabar mai
zuwa.

Kalubalen dake tattare da yankin neman zabe

A Najeriya sake daga soma manya zabukan da hukumar zaben kasar tayi
zuwa karshen mako ya sake bude wa 'yan siyasar kasar kafar ci gaba da
yakin neman kuri'
Jam'iyyar ACN ta baiwa INEC shawara

Jam'iyyar adawa ta Action Congress of Najeriya ta gabatar da wasu
kwararan shawarwari ga Hukumar zaben kasar, domin shawo kan matsalolin
da aka fuskanta.

An hana yiwa Mamadou Tanja daurin talala

Mahukuntan Nijar sun ki yiwa tsohon shugaban kasar, Mamadou Tanja
daurin talala, bayan da kotun daukaka kara ta bada umurnin a yi masa
daurin.

Yawan aiki na iya haifar da ciwon zuciya

Masana kimiyya sun ce yin aiki tsawon sa'o'i 11 maimakon 7 ko 8 da aka
saba na kara yiwuwar kamuwa da ciwon zuciya.

Wasanni
[image: Nemanja Vidic]
Chelsea ta fi mu dama - Vidic

Dan wasan Manchester United Nemanja Vidic ya ce nasarorin da Chelsea
ta samu a kan United a baya-bayan nan, ya sa tafi United din dama a
wasan da za su kara a gasar zakarun Turai.

Gasar Bundesliga na fuskantar koma baya-Loew

Kocin Jamus Joachim Loew ya bayyana cewar gasar Bundesliga tana
fuskantar koma baya inda aka kwantata da gasar Ingila da Spaniya.

Ba ma fuskantar matsin lamba-Redknapp

Kocin Tottenham Harry Redknapp ya ce kulob dinshi baya cikin matsin
lamba a yayinda suke shirin fuskantar Real Madrid a bugun farko na
gasar zakarun Turai.

U 20: Caf ta sanarda Johannesburg a madadin Tripoli

Hukumar dake kula da kwallon Afrika wato CAF ta sanar cewa za ayi
gasar kwallon matasan nahiyar 'yan kasada shekaru ashirin a birnin
Johannesburg.

Labarai cikin hotuna
[image: Hotunan ku masu sauraro]
Hotunan ku masu sauraro

Hotunan da wasu daga cikin masu sauraron mu su ka aiko mana.

Taimako
Latsa nan don karin bayani a kan BBC Hausa
[image: BBC]
©MMXI


--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria

Monday, 27 December 2010

Alhaji Ado Halilu Kwaftara

Cikin ikon Allah yau na yi sabin Almajiran Mobile internet su 2, na fari Alhaji Ado Halilu Kwaftara sai Alhaji Nura Me taki Saminaka,
Allah ka amfanar damu.
--
Abdu Bello Rishi
me gishiri zamzam Saminaka. Yaron Alhaji Mukhtar Nayaya
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria

Tuesday, 14 December 2010

FW: Welcome to eBuddy

Go to the eBuddy website

Welcome to eBuddy

Hello rishi2520
Learn more about eBuddy ID
Welcome to eBuddy!
We just created your eBuddy ID and send you this email as a confirmation. Please save this email for future reference.
Your eBuddy ID is: rishi2520
With your eBuddy ID, you can sign in with mulitple IM accounts at once and have all your friends in one buddy list. It will also give you access to extra features and content for free.
Now, you can use this eBuddy ID for easy access to all eBuddy products:
If you need help using eBuddy or have feedback, please send an email to feedback@ebuddy.com.
Happy chatting!
- The eBuddy Team -
Note: If you forget your password, we will send it to this email address. Make sure to keep your email adress up to date in the eBuddy ID menu.

ra'ayi koFahimta. W: رسالة من أحد أصدقائك عبر موقع طريق الإسلام

بسم الله الرحمن الرحيم
السلام عليكم و رحمة الله و بركاته
يدعوك موقع طريق الإسلام لزيارة صفحة: الفاتحة - المصحف المرتل - رواية حفص عن عاصم
من خلال هذا الرابط: http://www.islamway.com/index.php?iw_s=outdoor&iw_a=directlistenQuran&type=mp3&id=921&
تم إرسال هذه الدعوة بناءً على طلب: AbdulKarim
islamway.com/?iw_s=outdoor&iw_a=outquran&id=921&type=mp3\" frameborder=\"0\" allowtransparency=\"1\" scrolling=\"no\" width=\"350\" height=\"350\">
http://www.islamway.com
طريق الإسلام
موقع لأهل السنة والجماعة الذين ينتهجون نهج السلف الصالح في فهم الإسلام وتطبيقه.