Monday, 7 April 2025

inna lIllahi wa innaa ilaiHi raaji'uun

Allah ka ji qan Baba Hari matar Alhaji Shayabo, wadda ta rasu ranar juma'a 28 November 2024, kwana 6 bayan rasuwar Alhaji Adamu Bakano sarkin gwari, Allah ya ji qan shi da rahama, da Awwalun Malam Habibu Allah ya ji qan shi da rahama.
 Allah ya sa sun huta, ya Kyauta qarshen mu.
 Ameen.
 https://alfanu.blogspot.com

Banza kashe dan banza!

Kasancewar duk wanda ya je neman banza sai an ce ya fallasa kan sa cewa shi mai son banza ne, a ce da shi sai ya yi shayarin a abokai 3 ko 5 ko wani abu mai kama da haka, shi ya sa muke ganin duk kashedi da nasiha da ma barazanar kora daga grup ba ya hana ka ga mai son banza ya turo wai support, fund, relief ko wata tsiya wacce take fallasa shi. Allah ka ganar da mu ka ba mu sararin neman halas da dacewa. Aameen!!!