Kasancewar duk wanda ya je neman banza sai an ce ya fallasa kan sa cewa shi mai son banza ne, a ce da shi sai ya yi shayarin a abokai 3 ko 5 ko wani abu mai kama da haka, shi ya sa muke ganin duk kashedi da nasiha da ma barazanar kora daga grup ba ya hana ka ga mai son banza ya turo wai support, fund, relief ko wata tsiya wacce take fallasa shi.
Allah ka ganar da mu ka ba mu sararin neman halas da dacewa.
Aameen!!!
No comments:
Post a Comment