Monday, 7 April 2025

inna lIllahi wa innaa ilaiHi raaji'uun

Allah ka ji qan Baba Hari matar Alhaji Shayabo, wadda ta rasu ranar juma'a 28 November 2024, kwana 6 bayan rasuwar Alhaji Adamu Bakano sarkin gwari, Allah ya ji qan shi da rahama, da Awwalun Malam Habibu Allah ya ji qan shi da rahama.
 Allah ya sa sun huta, ya Kyauta qarshen mu.
 Ameen.
 https://alfanu.blogspot.com

Banza kashe dan banza!

Kasancewar duk wanda ya je neman banza sai an ce ya fallasa kan sa cewa shi mai son banza ne, a ce da shi sai ya yi shayarin a abokai 3 ko 5 ko wani abu mai kama da haka, shi ya sa muke ganin duk kashedi da nasiha da ma barazanar kora daga grup ba ya hana ka ga mai son banza ya turo wai support, fund, relief ko wata tsiya wacce take fallasa shi. Allah ka ganar da mu ka ba mu sararin neman halas da dacewa. Aameen!!!

Tuesday, 11 February 2025

Asaben Dan'asabe manchi

ALLAH YA RAYA ASABEN MANCHI DAN'ASABE, WADDA AKA YI SUNAN TA YAU Asabar 08 feb 2025, AN SA MATA MADINAH.
 WE CHOP THE DABINO @ NASIRU'S TEA MALL.http://www.google.com/search?client=ms-mtk&sca_esv=aa4709d8f74669be&ie=UTF-8&q=%D8%B9%D9%85%D8%AF%D8%A9+%D8%A7%D9%84%D9%85%D8%B1%D9%8A%D8%AF+%D8%A7%D9%84%D8%B5%D8%A7%D8%AF%D9%82&spell=1&sa=X&ved=2ahUKEwjX0IW11bmLAxWiVUEAHX_QMrwQvwV6BAgKEAE

Saturday, 1 February 2025

Oga

Pump 3 inch by A. Ya'u

Inna lIllahi wa innaa ilaiHi raaji'uun, laraba 1 Javier 2024  da hantsi aka yi jana'izar matar muntari azara jikar Malam Sale Mai allo.
Kafin nan an yi sunan fadima Ahmad Ado bakano,
Alhamdu Lillah yau juma'a 3 January 2025, mun je zalau ni da Usman dan agaji, ni na je gai da Alhaji Idrees da dawowa daga Abujal-leda.
 Kafin nan na je kampani Musa Jagaba ya nuna min injin ruwa da Alh Ya'u ya sayo min, Allah ya sa ya zo a sa'a.
Bayan isha'i mun je walimar ɗan Yusufun Abdul'aziz a dakatsalle. http://www.google.com/m/search?client=ms-mtk&q=%D8%B7%D9%88%D9%84%D9%87+%D9%88%D8%A3%D8%B7%D8%A7%D9%84%D9%87

Sarki tsakiya Sogiji

{ وَٱلَّذِینَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّـٰلِحَـٰتِ أُو۟لَـٰۤىِٕكَ أَصۡحَـٰبُ ٱلۡجَنَّةِۖ هُمۡ فِیهَا خَـٰلِدُونَ }
[Surah Al-Baqarah: 82]
02 feb 2025
Auren Sogiji chairman PDP saura kwana 20, sako daga Abdu Bello Rishi.
shattey.blogspot.com