Tuesday, 23 August 2011

KursiyyahFwd:

- 255 God! there is no
God but he, the living,
the self subsisting,
eternal. no slumber can
seize him nor heavens
and on earth. who is
there can intercede in
his presence except as
he permitteth? he
knoweth what
(appeareth to his
creatures as) before or
after or behind them.
nor shall they compass
aught of his knowledge
except as he willeth. his
throne doth extend
over the heavens and
the earth, and he
feeleth no fatigue in
guarding and preserving
them for he is the most
high, the supreme (in
.(glory

---------- Forwarded message ----------
From: Alfanu <alfanu@gmail.com>
Date: Tue, 23 Aug 2011 19:43:50 -0700 (PDT)
Subject: [shattey] KursiyyahFwd:
To: alfanu@gmail.com

.
ﺗﻔﺴﻴﺮ ﺍﻟﺠﻼﻟﻴﻦ :
) - 255ﺍﻟﻠﻪ ﻻ ﺇﻟﻪ( ﺃﻱ ﻻ
ﻣﻌﺒﻮﺩ ﺑﺤﻖ ﻓﻲ ﺍﻟﻮﺟﻮﺩ )ﺇﻻ
ﻫﻮ ﺍﻟﺤﻲ( ﺍﻟﺪﺍﺋﻢ ﺑﺎﻟﺒﻘﺎﺀ
)ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ( ﺍﻟﻤﺒﺎﻟﻎ ﻓﻲ ﺍﻟﻘﻴﺎﻡ
ﺑﺘﺪﺑﻴﺮ ﺧﻠﻘﻪ )ﻻ ﺗﺄﺧﺬﻩ ﺳِﻨﺔٌ(
ﻧﻌﺎﺱ )ﻭﻻ ﻧﻮﻡ ﻟﻪ ﻣﺎ ﻓﻲ
ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﻭﻣﺎ ﻓﻲ ﺍﻷﺭﺽ(
ﻣﻠﻜﺎ ﻭﺧﻠﻘﺎ ﻭﻋﺒﻴﺪﺍ )ﻣﻦ ﺫﺍ
ﺍﻟﺬﻱ( ﺃﻱ ﻻ ﺃﺣﺪ )ﻳﺸﻔﻊ ﻋﻨﺪﻩ
ﺇﻻ ﺑﺈﺫﻧﻪ( ﻟﻪ ﻓﻴﻬﺎ )ﻳﻌﻠﻢ ﻣﺎ
ﺑﻴﻦ ﺃﻳﺪﻳﻬﻢ( ﺃﻱ ﺍﻟﺨﻠﻖ )ﻭﻣﺎ
ﺧﻠﻔﻬﻢ( ﺃﻱ ﻣﻦ ﺃﻣﺮ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ
ﻭﺍﻵﺧﺮﺓ )ﻭﻻ ﻳﺤﻴﻄﻮﻥ
ﺑﺸﻲﺀ ﻣﻦ ﻋﻠﻤﻪ( ﺃﻱ ﻻ
ﻳﻌﻠﻤﻮﻥ ﺷﻴﺌﺎ ﻣﻦ ﻣﻌﻠﻮﻣﺎﺗﻪ
)ﺇﻻ ﺑﻤﺎ ﺷﺎﺀ( ﺃﻥ ﻳﻌﻠﻤﻬﻢ ﺑﻪ
ﻣﻨﻬﺎ ﺑﺈﺧﺒﺎﺭ ﺍﻟﺮﺳﻞ )ﻭﺳﻊ
ﻛﺮﺳﻴﻪ ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕِ ﻭﺍﻷﺭﺽَ(
ﻗﻴﻞ ﺃﺣﺎﻁ ﻋﻠﻤﻪ ﺑﻬﻤﺎ ﻭﻗﻴﻞ
ﺍﻟﻜﺮﺳﻲ ﻧﻔﺴﻪ ﻣﺸﺘﻤﻞ
ﻋﻠﻴﻬﻤﺎ ﻟﻌﻈﻤﺘﻪ ، ﻟﺤﺪﻳﺚ" :ﻣﺎ
ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﺍﻟﺴﺒﻊ ﻓﻲ
ﺍﻟﻜﺮﺳﻲ ﺇﻻ ﻛﺪﺭﺍﻫﻢ ﺳﺒﻌﺔ
ﺃﻟﻘﻴﺖ ﻓﻲ ﺗﺮﺱ) ."ﻭﻻ
ﻳﺆﻭﺩﻩ( ﻳﺜﻘﻠﻪ )ﺣﻔﻈﻬﻤﺎ(
ﺃﻱ ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﻭﺍﻷﺭﺽ
)ﻭﻫﻮ ﺍﻟﻌﻠﻲ( ﻓﻮﻕ ﺧﻠﻘﻪ
ﺑﺎﻟﻘﻬﺮ )ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ( ﺍﻟﻜﺒﻴﺮ
---------- Forwarded message ----------
From: "BBCHausa.com" <hausa@bbc.co.uk>
Date: Tue, 23 Aug 2011 18:24:13 +0000 (GMT)
Subject: BBCHausa.com
To: hausa-html@lists.bbc.co.uk
An sabunta:23 ga Agusta, 2011 - An wallafa a 18:24 GMT
Muhimman Labarai
[image: 'Yan tawaye sun shiga fadar Gaddafi]
'Yan tawaye sun shiga fadar Gaddafi
Rahotanni daga Tripoli babban birnin kasar Libya, na cewa daruruwan
'yan tawaye sun shiga fadar Kanal Muammar Gaddafi, wacce ke Bab
al-Azizya.
Saif al-Islam ya bayyana a Turabulus
Dan Kanal Gaddafi, Saif al-Islam, wanda 'yan tawayen Libya suka yi
ikirarin kamawa ya bayyana a birnin Turabulus.
Za a binciki Syria kan tauye hakki
Kwamitin kare hakkin jama'a na majalisar dinkin duniya, ya bada
umurnin a yi bincike, mai zaman kansa, kan take hakki a Syria.
Majalisa ta damu game da rikicin Sudan
Majalisar Dinkin Duniya ta damu game da tashin hankalin da ya barke a
Sudan ta Kudu inda mutane dari shida suka mutu.
An bukaci agajin abinci ga Somalia
A Najeriya, kungiyar kare hakkin farar-hula, shiyyar Afirka ta yamma,
ta bukaci a dauki matakan tallafawa kasashe irin su Somalia
An kama wasu sojoji kan sace Michael Obi
A Najeriya rundunar soji ta ce tana binciken wasu jami'anta biyu kan
zargin hannu a sace baban Mikel Obi, dan kwallon Najeriya.
Wasanni
Hukumar kwallon Spaniya za ta binciki Mourinho
Hukumar kwallon Spaniya ta ce za ta binciki kocin Real Madrid, Jose
Mourinho, saboda hatsaniyar da akayi a wasan Supercopa da kungiyar ta
buga da Barcelona.
Sochaux ta kai karar Newcastle Fifa kan Modibo Maiga
Kungiyar Sochaux dake Faransa ta bukaci Fifa da ta hana Newcastle
tuntubar dan wasan ta Modibo Maiga ba, ba tare da izinin ta ba.
Ferguson ya jinjinawa Welbeck
Kocin Manchester United, Sir Alex Ferguson ya jinjinawa Danny Welbeck
da sauran matasan kungiyar bayan sun doke Tottenham da ci uku da nema.
Labarai cikin hotuna
[image: 'Yan tawayen Libya sun shiga birnin Tripoli]
'Yan tawayen Libya sun shiga birnin Tripoli
Fada ya barke a birnin Tripoli na kasar Libya, bayan da 'yan tawaye
suka kutsa kai birnin daga Yammaci.
Taimako
Latsa nan don karin bayani a kan BBC Hausa
[image: BBC]
©MMXI

--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria

--
Posted By Alfanu to shattey on 8/23/2011 07:43:00 PM


--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria

No comments:

Post a Comment