" Mun kuma amince da kiran da Bishop Bagobiri ya yi, inda ya bukaci
Gwamnatin Tarayya ta gudanar da bincike domin gano musabbabin aukuwar
wannan rikici da kuma yadda ake shigo da makamai zuwa yankin. Sai dai
wani abin bakin ciki shi ne yadda shi Bishop din ya kawar da kai ga
barnar da aka yi al'ummar Matsirga wadanda aka halaka su kusa da
gidansa sannan gidajensu da dukiyoyinsu duk an kone. Baya ga wannan
kuma an kashe tare da halaka mutane da yawa a Zankuwa amma sai ya fi
maida hankali ga garin Kafanchan kawai," inji shi.
---------- Forwarded message ----------
From: من هو الذي قتل عثمان وعمر ابن الخطاب وعمر ابن عبد العزيز وعلي
ابن ابي طالب رضوان الله عليهم جميعاً - <Alfanu377@yahoo.com>
Date: Fri, 06 May 2011 18:27:28 -0400
Subject: صفحة مرسلة من صديق
To: Alfanu@gmail.com
صديقك أرسل لك هذا الصفحة على العنوان التالي
الموضوع :
http://www.islamweb.net/newlibrary/display_book.php?flag=1&ID=116&bk_no=93
رسالته لك هي: من هو الذي قتل عثمان وعمر ابن الخطاب وعمر ابن عبد العزيز
وعلي ابن ابي طالب رضوان الله عليهم جميعاً - Google إجابات
--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria
No comments:
Post a Comment