WhatsApp Messenger for Android Free Download - 9Apps http://www.9apps.com/android-apps/WhatsApp-Messenger/ -- shared by UC Mini
Monday, 21 December 2015
Thursday, 8 October 2015
Madinah Islamic Medicine, Katsina , Nigeria: KALUBALE GA MA’AURATA - KASHI NA 2
Madinah Islamic Medicine, Katsina , Nigeria: KALUBALE GA MA’AURATA - KASHI NA 2: GABATARWA Kwalwar ‘dan adam itace babbar na’ura dake tafiyarda mafi yawancin ayyuka da jikin mutum kanyi - itace ke sa...
Thursday, 3 September 2015
HADEJIA A YAU!: TARIHIN HARUNA UJI. DA WAKOKINSA. KASHI NA DAYA (1...a yanzu haka ina kofar wata kotu a Toro H/Q karamar hukumar Toro ta jihar Bauchi, inda Alhaji Sulaiman da yake entertaining tafiya ta ya je sauke belin da ya dauka, ban san ma kan wanne rikici ne ba, ko da su waye ba. Wai mu je na gani na ce : je ka ka dawo, wai kotun? Na ce: ni ban taba zuwa kallo kotu ba. Har na ga Adamsi yaron kotu yayi wani gantameme da shi. Ni dai ina kan hanya ta ne ta zuwa ta'aziyyar rasuwar mai bindiga a Dawa da Musa grasfa a Rishi, Allah Ya musu Rahama.
HADEJIA A YAU!: TARIHIN HARUNA UJI. DA WAKOKINSA. KASHI NA DAYA (1...: Alh. Haruna Uji Hadejia. Hadejia A yau! An haifi Alh. Haruna Uji A Unguwar Gandun sarki dake cikin garin Hadejia, a shekarar (1946). Suna...
Wednesday, 29 July 2015
Wednesday, 24 June 2015
(USHE KINSHERO): FA'IDODIN HABBATUS SAUDA πππππ√πππππππππππππππππππ...
(USHE KINSHERO): FA'IDODIN HABBATUS SAUDA πππππ√πππππππππππππππππππ...: Binciken Manyan Likitocin zamani ya tabbatar da cewar: Habbatus Sauda tana Qarfafa Garkuwar Jiki. don haka ana kyakyawan zaton cewar masu fa...
Tuesday, 14 April 2015
E mana: yau na ji azimi.
ALLAH KA JI QAN MALLAM ALI DA YA RASU SHEKARAN JIYA SATI GUDA BAYAN RASUWAR MUHAMMADU MAI KIFI,
ALLAH KA BAWA MALAM MADO LAFIYA YAU SATI GUDA YANA KWANCE
Muna godewa Allah da Ya kaddara muka ji sakamakon wannan zaɓe na 2015 shine samun nasarar Janaral Muhammadu Buhari, muna Addu'ar Allah Ya taimakeshi kan kyawawan manufofin sa na alheri ga najeriya da jama'ar ta. Allah kuma ya bamu ikon fahimtar abin da muka kasa ganewa na alherin da kai tsaye ba za mu gano kan shi ba sai mun yi hakuri.
Allah ka amfane mu da samun wannan canji, mai mugun nufin kawar da alherin da Janaral ke nufin isarwa Talakawa Allah Ka datar da mu. D99999999999999999999uniya da lahira.
http://alfanu.blogspot.in/2010/11/your-new-friend.html?m=1
E mana: yau na ji azimi.: tum da na fara azimi a saminaka ban taɓa jin azimi irin na yau . Yaro ma ya zo karatu na ce ya je sai gobe, ina ga dalilin sauke wani shegen...

Tuesday, 28 August 2012
Fwd: السلام عليكم
ASSALAMU ALAIKUM, cikin ikon Allah Maigidan nawa ya yafe min kudin
da suka makale akaina N160,000 kamar yadda kanin sa Alh. Musa ya min
bayani a washe-garin sallah Alhamdu Lillah.
a taya ni godiyar Allah.
Kuma ina yiwa Alhaji barka da Sallah Allah ya karbi Ibadun mu.
AKRAMAKALLAH INA FATAN KUNA LAFIYA. BARA SU BLOGIYA SUN SA NI A SAUKE
TAKI NA JI DADI, SAIDAI DAGA BAYA SUKA CE KAYA BAYA ZUWA SUN DAKATAR
DA NI DA UWAISU WANDA YAYI DALILIN NA BAR SAMINAKA, TO YANZU INA SON
NAZO, INA TUNA WANCAN DAKATARWA DA SU KAI MANA, NA KE ROKON AI MIN
HANYAR DA ZAN ZAMA PERMANENT DOWNLOADER. WASSALAM ALFANU ME GISHIRIN
ZAMZAM

Subscribe to:
Posts (Atom)