Thursday, 8 January 2026

Congratulations

Ranar Laraba 24 December 2025 ALLAH ya azurtani da samun Ɗa ta wajen amarya ta Shamsiyya ƴar magami wanda na sa mar suna Zakaria'u. ina mai barar addu'ar ku ta alheri. Abdu Bello Rishi