Sunday, 29 May 2022

Waken soya.

Alhamdu lillah, akwai yiwuwar na gama shukar waken soya, sauran dawa da abin da ba a rasa ba in sha Allah, ga shi yanzu 16:08 yau lahadi 29, may ana mana ruwa ua wuce yayyafi bai kai mammako ba, muna godiya ga Sarkin baiwa Allah اللطيف جل جلاله. Allah ya saaka wa Ustaz Yusuf Rabi'u da Ustaz striker Auwal Adam S. yara da suka zo miin gudum-mowar shuka jiya da yau, da Ustaz M. Dalliti da yake agazawa ta kowanne fanni da sauran ustazai da aminai da qanne. Allah yi wa rayuwa albarka.

Friday, 27 May 2022

Babangida ya angonce.

Alhamdu lillah mun dauro auren Babangida (Aliyyu Hamza) da Naja'atu daga Liman katagum. Allah ya ba da zaman lapiya. [5/26, 8:48 PM] Isyaku com: Yanzu yanzu: Dr.Nasiru Idris Kauran Gwandu ya lashe zaben fidda gwani na mukamin Gwamna a jam'iyar APC reshen jihar Kebbi | https://www.isyaku.com/2022/05/drnasiru-idris-kauran-gwandu-ya-lashe.html [5/26, 11:17 PM] Isyaku com: Da dumi-dumi: An bindige mamban kwamitin zaben fidda gwanin APC a Taraba | https://www.isyaku.com/2022/05/da-dumi-dumi-bindige-mamban-kwamitin.html [5/27, 8:07 AM] Isyaku com: Malamin addinin Musulunci ya ketare rijiya da baya bayan farmakin Yan daban siyasa domin ya yi waazi cewa a zabi mutumin kirki a 2023 | https://www.isyaku.com/2022/05/malamin-addinin-musulunci-ya-ketare.html [5/27, 8:48 AM] Isyaku com: An sace Yar takarar Majalisar Wakilai a jihar arewa awanni kadan kafin zaben fidda gwani na jam'iyar APC, yadda ta faru | https://www.isyaku.com/2022/05/an-sace-yar-takarar-majalisar-wakilai.html [5/27, 9:05 AM] Isyaku com: NUT NAT'L PRESIDENT, NASIRU IDRIS IS APC GOVERNORSHIP FLAG BEARER IN KEBBI | https://www.isyaku.com/2022/05/nut-natl-president-nasiru-idris-is-apc.html [5/27, 1:00 PM] Isyaku com: Da Dumi: Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa ya yi murabus, ya fice PDP | https://www.isyaku.com/2022/05/da-dumi-shugaban-marasa-rinjaye-na.html [5/27, 3:42 PM] Isyaku com: Kudan Zuma sun kashe wani karamin yaro a jihar Kano, duba yadda ta faru | https://www.isyaku.com/2022/05/kudan-zuma-sun-kashe-wani-karamin-yaro.html [5/27, 7:48 PM] Isyaku com: Imam Muhktar ya aika wani babbar magana mai ratsa zuciya, ya ce... (Bidiyo) | https://www.isyaku.com/2022/05/imam-muhktar-ya-baro-wani-babban-magana.html vvvvvvbhh

Sunday, 22 May 2022

Baban gida angon in sha Allahu

m. [5/22, 7:17 AM] Alfanu Abdu Bello Rishi: Hamza Dankoli unguwar kirgi yana sanar da ku auren 'dan sa Babangida (Aliyyu Hamza), jumu'a mai zuwa (27 May) a Liman katagum, Allah ya ba da ikon halarta, Aameen. 10 hours ago Bello Rishi Abdu Alhamdu lillah, yanzu ana samun hayakin tarwale dan tarwatsa abokan gaba da shaidanu a shagon Musa Na Sale me kaset dake Ahmadu Bello Way a garin Rishi. shi dai hayakin TARWALE an hada shi da jagorancin Dr. Adamu Garko da ke Kwanar Sabo Hotoro don neman taimakon Allah kan matsalolin mahassada da shedanu wanda ake ganewa ta hanyar munanan mafarkai, firgita a barci, yawan razana, ciwon kai marar dalili, rashin barci da yawan wasiwasi. wanda ya gamu da wannan jarabawa ko wani na sa sai ya samu Musa na sale me kaset ko Bashir Husaini me kayan mata a Rishi. 10 hours ago Bello Rishi Abdu [5/22, 5:07 PM] A B Zuma: hudar gona ta sarkin gindin dutsi ya caje ni 10k, jiya lahadi 220522 ya hude min. Alhamdu lillah https://shattey.blogspot.com/2015/04/e-mana-yau-na-ji-azimi.html [5/22, 8:34 PM] Alfanu Abdu Bello Rishi: https://www.facebook.com/groups/259230138940045/permalink/434648561398201/?sfnsn=scwspmo&ref=share [5/22, 9:10 PM] A B Zuma: https://www.facebook.com/236659822607/posts/10160329809657608/?flite=scwspnss [5/22, 9:20 PM] A B Zuma: https://fb.watch/dal71786q1/

Saturday, 21 May 2022

Bukhuuru Tarwalee

Alhamdu lillahi, gubar miyagu ya hadu mai suna "TARWALE" maî tarwatsa sihiri da mugun nufi, wanda muka ha'da ta jagorancin Dr. Adamu Garko wanda ke zaune a kwanar sabo, Hotoro. Hayaki ne na masu fama da munanan mafarkai, yawan ciwon kai marar dalili, nauyin kai da yawan firgita ko faduwar gaba. Ana samu a gun Musa Na sale Mai kaset a shagon sa da ke Ahmadu Bello Way Rishi.

Thursday, 5 May 2022

Me ka sani game da addu'ar makahon nan R.T.A.

logo البحث عن إجابات حديث الأعمى الذي يحتج به من يتوسل بالأموات 97600 السؤال مر بي وأنا أقرأ في صحيح الجامع الصغير حديث (1279) (اللهم إني أسألك وأتوجه إليك بنبيك محمد نبي الرحمة ، يا محمد إني توجهت بك إلى ربي في حاجتي هذه لتقضى لي ، اللهم فشفعه في) وقد أشكل علي فهم الحديث ، فهل يكون فيه دليل لمن يتوسلون بالأموات من عبّاد القبور ونحوهم ؟ وكيف يجاب عن هذا الحديث ؟ الجواب الحمد لله. أخرج الإمام أحمد وغيره بسند صحيح عن عثمان بن حنيف أن رجلاً ضرير البصر أتى النبي صلى الله عليه وسلم ، فقال : ادع الله أن يعافيني . فقال صلى الله عليه وسلم : (إن شئت دعوت لك ، وإن شئت أخّرتُ ذاك ، فهو خير لك. [وفي رواية : (وإن شئتَ صبرتَ فهو خير لك)] ، فقال : ادعهُ. فأمره أن يتوضأ ، فيحسن وضوءه ، فيصلي ركعتين ، ويدعو بهذا الدعاء : اللهم إني أسألك ، وأتوجه إليك بنبيك محمد نبي الرحمة ، يا محمد إني توجهتُ بك إلى ربي في حاجتي هذه ، فتقضى لي ، اللهم فشفّعه فيَّ وشفّعني فيه) . قال : ففعل الرجل فبرأ . وقد أشكل هذا الحديث على بعض الناس وظنوا أن فيه حجة على بعض أنواع التوسل البدعي ، وليس الأمر كذلك . وقد أجاب عن الإشكال الذي قد يفهم من هذا الحديث كثير من أهل العلم ، وبينوا أنه لا حجة فيه لأحد ممن يرى التوسل البدعي ، سواء كان بالذات أو بالجاه ، فضلا عن التوسل بالأموات ودعائهم من دون الله ، ومن أحسن الردود العلمية المحكمة ما سطره العلامة الشيخ محمد ناصر الدين الألباني في كتابه "التوسل أنواعه وأحكامه" فكان مما قاله رحمه الله تعليقا على هذا الحديث : "وأما نحن فنرى أن هذا الحديث لا حجة لهم فيه على التوسل بالذات ، بل هو دليل آخر على النوع الثالث من أنواع التوسل المشروع ـ وهو التوسل بدعاء الرجل الصالح ـ لأن توسل الأعمى إنما كان بدعائه صلى الله عليه وسلم ؛ والأدلة على ما نقول من الحديث نفسه كثيرة ، وأهمها : أولاً: أن الأعمى إنما جاء إلى النبي صلى الله عليه وسلم ليدعو له ، وذلك قوله : ( ادعُ الله أن يعافيني ) فهو توسل إلى الله تعالى بدعائه ، لأنه يعلم أن دعاءه صلى الله عليه وسلم أرجى للقبول عند الله بخلاف دعاء غيره ، ولو كان قصد الأعمى التوسل بذات النبي صلى الله عليه وسلم أو جاهه أو حقه لما كان ثمة حاجة به إلى أن يأتي النبي صلى الله عليه وسلم ، ويطلب منه الدعاء له ، بل كان يقعد في بيته ، ويدعو ربه بأن يقول مثلاً : ( اللهم إني أسألك بجاه نبيك ومنزلته عندك أن تشفيني، وتجعلني بصيراً). ولكنه لم يفعل . ثانياً : أن النبي صلى الله عليه وسلم وعده بالدعاء مع نصحه له ببيان ما هو الأفضل له ، وهو قوله صلى الله عليه وسلم : (إن شئت دعوتُ ، وإن شئت صبرت فهو خير لك). ثالثاً : إصرار الأعمى على الدعاء وهو قوله : (فادع) فهذا يقتضي أن الرسول صلى الله عليه وسلم دعا له ، لأنه صلى الله عليه وسلم خيرُ من وَفَى بما وعد ، وقد وعده بالدعاء له إن شاء كما سبق ، فلا بد أنه صلى الله عليه وسلم دعا له ، فثبت المراد ، وقد وجه النبي صلى الله عليه وسلم الأعمى بدافع من رحمته ، وبحرص منه أن يستجيب الله تعالى دعاءه فيه ، وجهه إلى النوع الثاني من التوسل المشروع ، وهو التوسل بالعمل الصالح ، ليجمع له الخير من أطرافه ، فأمره أن يتوضأ ويصلي ركعتين ثم يدعو لنفسه ، وهذه الأعمال طاعة لله سبحانه وتعالى يقدمها بين يدي دعاء النبي صلى الله عليه وسلم له ، وهي تدخل في قوله تعالى : (وَابْتَغُواْ إِلَيهِ الْوَسِيلَةَ ) كما سبق . وعلى هذا ، فالحادثة كلها تدور حول الدعاء – كما هو ظاهر – وليس فيها ذكر شيء مما يزعمون . رابعاً : أن في الدعاء الذي علمه رسول الله صلى الله عليه وسلم إياه أن يقول : ( اللهم فشفعه في ) وهذا يستحيل حمله على التوسل بذاته صلى الله عليه وسلم ، أو جاهه ، أو حقه ، إذ إن المعنى : اللهم اقبل شفاعته صلى الله عليه وسلم فيّ ، أي : اقبل دعاءه في أن ترد عليَّ بصري ، والشفاعة لغةً الدعاء ، قال في "لسان العرب" (8/184) : "الشفاعة كلام الشفيع للملك في حاجة يسألها لغيره ، والشافع الطالب لغيره ، يتشفع به إلى المطلوب ، يقال تشفعت بفلان إلى فلان ، فشفعني فيه" انتهى . فثبت بهذا الوجه أيضاً أن توسل الأعمى إنما كان بدعائه صلى الله عليه وسلم لا بذاته . خامساً : أن مما علم النبيُّ صلى الله عليه وسلم الأعمى أن يقوله : ( وشفعني فيه ) أي : اقبل شفاعتي ، أي دعائي في أن تقبل شفاعته صلى الله عليه وسلم ، أي دعاءه في أن ترد علي بصري . هذا المعنى الذي لا يمكن أن يفهم من هذه الجملة سواه . ولهذا ترى المخالفين يتجاهلونها ، ولا يتعرضون لها من قريب أو من بعيد ، لأنها تنسف بنيانهم من القواعد ، وتجتثه من الجذور . سادساً : إن هذا الحديث ذكره العلماء في معجزات النبي صلى الله عليه وسلم ودعائه المستجاب ، وما أظهره الله ببركة دعائه من الخوارق والإبراء من العاهات ، فإنه بدعائه صلى الله عليه وسلم لهذا الأعمى أعاد الله عليه بصره ، ولذلك رواه المصنفون في "دلائل النبوة" كالبيهقي وغيره ، فهذا يدل على أن السر في شفاء الأعمى إنما هو دعاء النبي صلى الله عليه وسلم . فلو كان السر في شفاء الأعمى أنه توسل بجاه النبي صلى الله عليه وسلم وقدره وحقه ، كما يفهم عامة المتأخرين ، لكان من المفروض أن يحصل هذا الشفاء لغيره من العميان الذين يتوسلون بجاهه صلى الله عليه وسلم ، بل ويضمون إليه أحياناً جاه جميع الأنبياء المرسلين ، وكل الأولياء والشهداء والصالحين ، وجاه كل من له جاه عند الله من الملائكة ، والإنس والجن أجمعين ! ولم نعلم ولا نظن أحداً قد علم حصول مثل هذا خلال القرون الطويلة بعد وفاته صلى الله عليه وسلم إلى اليوم . وبهذا التوضيح يتبين أن قول الأعمى في دعائه : (اللهم إني أسألك ، وأتوسل إليك بنبيك محمد صلى الله عليه وسلم) إنما المراد به : أتوسل إليك بدعاء نبيك ، أي على حذف المضاف ، وهذا أمر معروف في اللغة ، كقوله تعالى : (وَاسْأَلِ الْقَرْيَةَ الَّتِي كُنَّا فِيهَا وَالْعِيْرَ الَّتِي أَقْبَلْنَا فِيهَا وَإِنَّا لَصَادِقُونَ) يوسف/82 ، أي : أهل القرية وأصحاب العير . على أنني أقول : لو صح أن الأعمى إنما توسل بذاته صلى الله عليه وسلم ، فيكون حكماً خاصاً به صلى الله عليه وسلم ، لا يشاركه فيه غيره من الأنبياء والصالحين ، وإلحاقهم به مما لا يقبله النظر الصحيح ، لأنه صلى الله عليه وسلم سيدهم وأفضلهم جميعاً ، فيمكن أن يكون هذا مما خصه الله به عليهم ككثير مما صح به الخبر ، وباب الخصوصيات لا تدخل فيه القياسات ، فمن رأى أن توسل الأعمى كان بذاته لله ، فعليه أن يقف عنده ، ولا يزيد عليه كما نقل عن الإمام أحمد والشيخ العز بن عبد السلام رحمهما الله تعالى . هذا هو الذي يقتضيه البحث العلمي مع الإنصاف ، والله الموفق للصواب " انتهى باختصار من "التوسل" ( ص 75 وما بعدها) . والله أعلم هل انتفعت بهذه الإجابة؟ المصدر: الإسلام سؤال وجواب من نحن حول الموقع IslamQA App Store روابط مهمة سياسة الخصوصية IslamQA Google Play الاشتراك في النشرة البريدية اشترك في القائمة البريدية ليصلك جديد الموقع والتحديثات الدورية بريدك الإلكتروني جميع الحقوق محفوظة لموقع الإسلام سؤال وجواب© 1997-2022 https://islamqa.info/ar/answers/97600/%D8%AD%D8%AF%D9%8A%D8%AB-%D8%A7%D9%84%D8%A7%D8%B9%D9%85%D9%89-%D8%A7%D9%84%D8%B0%D9%8A-%D9%8A%D8%AD%D8%AA%D8%AC-%D8%A8%D9%87-%D9%85%D9%86-%D9%8A%D8%AA%D9%88%D8%B3%D9%84-%D8%A8%D8%A7%D9%84%D8%A7%D9%85%D9%88%D8%A7%D8%AA

Assalamu alaikum daliban ilimi ku taya ni binciken ingancin wannan post da na samo shi a telegram din Malamin mu.

SALATUL HAAJAH (SALLAR BIYAN BUKATU) ************ Assalamu alaikum Jama'a. Saboda yawaitar mutane masu neman addu'a anan kan shafinmu na Zauren Fiqhu Facebook da kuma Zauren Fiqhu Whatsapp, shi yasa muka zakulo muku wata muhimmiyar Fa'idah wacce ake kira da suna Salatul Haajah. In sha Allahu wannan fa'idar Mujarrabah ce. Wato wacce an jarrabah sau da dama kuma anga/ an samu biyan bukata. Kuma tun alokacin Annabi (saww) har zuwa lokacin Sahabbai ana yinta kuma ana ganin saurin biyan bukata. Gata nan kamar haka : Duk wanda yake da wata bukata awajen Allah, ko kuma wata bukata awajen wani mahaluki, to Kaje wajen Alwala kayi cikakkiyar alwala irin wacce shari'a ta koyar, sannan kaje kayi sallar nafila raka'a biyu a Masallaci ko kuma acikin dakinka. Kayi Salati ga Manzon Allah (saww) domin shine mabudin kofar shigar addu'a wajen Allah (SWT). Sannan ka daga hannunka kayi wannan addu'ar : اللهم إني أسألك و أتوجه إليك بنبينا محمد نبي الرحمة يامحمد إني أتوجه بك الى ربي فيقضي حاجتى. Allahumma innee As'aluka wa atawajjahu ilaika bi Nabiyyina Muhammadin Nabiyyir Rahmati. Ya Muhammadu Innee atawajjahu bika ilaa Rabbee Fa yaqdhee haajatee. FASSARA : Ya Allah ina rokonka kuma ina fuskantowa gareka (wato ina kamun Qafa) da Annabinmu Muhammadu, Annabin Rahama. Ya (Annabi) Muhammadu! Ni ina fuskantowa da Kai zuwa ga Ubangijina domin ya biya mun bukatata. Sannan sai ka fadi bukatunka, bayan haka ka Qara yin salati ga Manzon Allah (saww) sannan ka shafa. Wannan addu'ar tana da ingantaccen asali mai Qarfi acikin Musulunci. Akwai hadisi Sahihi wanda Maluman hadisi masu yawa sun ruwaitoshi ta hanyoyi daban daban daga Sayyiduna Uthman bn Hunaif (rta). Yace wani Makaho yazo wajen Annabi (saww) yace yayi masa addu'a don samun waraka. Sai Annabi (saww) yace masa idan kaso kayi hakuri. Idan kuma kaso zanyi maka addu'a. To sai Annabi (saww) ya umurci Makahon cewa ya koma gefe yayi alwala sannan yayi wannan addu'ar. Uthman bn Hunaif (ra) yace muna zaune awajen sai ga makahon nan ya dawo, idonsa abude ya warke sarai. Na san wasu zasu ce ai wannan tun lokacin da Annabi (saww) yake duniya ne... Eh hakane. To amma an ci gaba da amfani da wannan fa'idar har bayan Annabi (saww) ya koma ga Ubangijinsa (swt). GA HUJJAH : Watarana wani mutum yaje wajen Sayyiduna Uthman bn Affan (ra) alokacin Khalifancinsa, Mutumin yana so yaga Khalifah, amma abun ya gagara. Don haka yazo ya kawo Qara wajen Uthman bn Hunaif (rta) sai shi Bn Hunaif din ya gaya masa wannan fa'idar. Da yaje yayi, Sai washegari ya tafi Qofar gidan Khalifah, nan take sai ga 'dan aike yazo ya kama hannunsa ya kaishi har wajensa, Kuma ya fadi dukkan abinda yake nema, kuma aka share masa hawayensa. Don neman Qarin bayani ga wuraren da za'a duba : # Tarikhul Kabeer na Imamul Bukhariy. juzu'i na 6 shafi na 209, hadisi na 2192. # Sunanu Ibn Maajah hadisi na 1385. Kuma yace Abu Ishaqa (malaminsa) yace hadisin nan Sahihi ne. # Al-Jami'us Sahih na Tirmidhiy, Juzu'i na 5 shafi na 569, hadisi na 3578. Kuma yace hadisi ne Mai kyau, ingantacce kuma garibi. # Musnadu Ahmad juzu'i na 4 shafi na 138 hadisi na 17,246 da na 17,247 # MUSTADRAK na Hakim juzu'i na 1 shafi na 313 da na 519. Kuma yace hadisin Sahihi ne. # Amalul Yaumi wal Layla na Imamun Nisa'iy, hadisi na 658-659 da kuma 660. # Musnadu Ibni Humaid juzu'i na daya, shafi na 308 hadisi na 379. # Dala'ilun Nubuwwah na Imamul Baihaqiy juzu'i na 6 shafi na 166-167. # Al-Bidayah wan Nihayah na Ibnu Katheer juzu'i na 4 shafi na 558 zuwa na 559. # Jauharul Munazzam na Imamul Haithamiy shafi na 61. # Al-Mawahibul Laduniyyah na Qastalaniy juzu'i na 4 shafi na 594. # At-Targheeb wat Tarheeb na Mundhiriy juzu'i na 1, shafi na 210-211. Imamush Shaukaniy, bayan ya kawo wannan hadisin kuma ya ingantashi, yayi magana sosai akan halascin yin ita wannan sallar. Aduba cikin littafinsa Tuhfatuz Zakireen shafi na 138. Zauren Fiqhu yayi izini ga dalibanmu duk wanda ya samu ikon bugawa a takarda yayi don amfanar Jama'a.

Da kai na ke.

Hanee'an, magani ne daga kampanin Alfanu, mai taimakawa wajen kawar da matsalar basir me sa kashin jini ko rashin yin kashin, qulli 1 N100 a sha da kunu ko yoghurt ko a sa a baki a bi da ruwa.
Hanee'an hantsi ne leqa gidan kowa, yana maganin kumburin ciki da cushewar ciki me hana cin abinci qulli 1 N100 ne a sha da kunu ko nono a shayi ba madara.
ciwon baya wanda basir ke kawowa, kasala da yawan barci to ka nemi Hanee'an na kamfanin Alfanu 08081248691 dauri 1 N100 ne, masu munanan mafarkai ko firgita ko ka ji kamar ana bin ka a baya to ka nemi turare tarwalee dauri 1 N100 ne, magungunan mu ba magungunan wasa ba ne, ko wanne mun yi kyakkyawan nazari kafin fito da shi, kar a manta bahaushe ya ce: a rashin kira karen bebe ya ɓata, kuma a rashin sani karen makaho ya kori me tallen idanduna.
sannan a rashin tayi akan bar araha, da jarrabawa fa aka ce jirgi ya tashi.
muna tafe da habbatus sauda'a, me maganin da Allah ne kadai ya san iyakar sa, ga kuma hulba me kama da kome da ruwan ka, don hulba na maganin ulcer, hulba na maganin basir, hulba na maganin ciwon sukari, lalle mai ciwon sukari idan ya dage da ampani da hulba zai kawar da shi daga jikin sa ya qaarar da sugar marar amfani a jinin sa da yardar Allah.
hulba na maganin matsalolin al'ada, hulba na maganin matsalolin masu ciki qullin hulba na kamfanin Alfanu dauri 1 N100 ne.
me hankali ke bayanin lalura tun kafin lalura ta baiyana shi, a sha magani da ban al'ajab.

}{ الۤمۤ (1) تِلۡكَ ءَایَـٰتُ ٱلۡكِتَـٰبِ ٱلۡحَكِیمِ (2) هُدࣰى وَرَحۡمَةࣰ لِّلۡمُحۡسِنِینَ (3) ٱلَّذِینَ یُقِیمُونَ ٱلصَّلَوٰةَ وَیُؤۡتُونَ ٱلزَّكَوٰةَ وَهُم بِٱلۡـَٔاخِرَةِ هُمۡ یُوقِنُونَ (4) أُو۟لَـٰۤىِٕكَ عَلَىٰ هُدࣰى مِّن رَّبِّهِمۡۖ وَأُو۟لَـٰۤىِٕكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ (5) }

[Surah Luqmān: 1-5]. ﷽ أسأل الله في هذا اليوم أن يقسم لكم من محبته وخشيته وفضله ورزقه ما قسم لأوليائه الصالحين وأن يأتيكم الخير من كل مكان ، وفي كل مكان وأن يشفي كل مريض ويعجل شفاؤه و يفرج عنكم ما ضاقت به صدوركم وقلت معه حيلتكم وضعفت عنه قوتكم وأن يجعلكم دائمآ في حرزه وأمانه وضمانه وصلى الله على محمد وعلى آله وصحبه وسلم. Allah ya qara maka lafiya, ilimi, arziqi da taqwah, kai mai karantawa, da kai nake. mun yi sallar azimin 1443/2022 ranar litinin 02-may-2022, muna godewa Allah bisa ni'imomin sa da ba su qirguwa, ciki har da samun kai cikin rayayyu, musulmi, masu lapiya da kwanciyar hankali. Allah ka taimaki musulunci da musulmi ka hada kan mu akan gaskiya, ka ba mu nasara akan abin kirki na daidai, ka tsarshe mu ta6ewa.