Thursday, 3 September 2015
HADEJIA A YAU!: TARIHIN HARUNA UJI. DA WAKOKINSA. KASHI NA DAYA (1...a yanzu haka ina kofar wata kotu a Toro H/Q karamar hukumar Toro ta jihar Bauchi, inda Alhaji Sulaiman da yake entertaining tafiya ta ya je sauke belin da ya dauka, ban san ma kan wanne rikici ne ba, ko da su waye ba. Wai mu je na gani na ce : je ka ka dawo, wai kotun? Na ce: ni ban taba zuwa kallo kotu ba. Har na ga Adamsi yaron kotu yayi wani gantameme da shi. Ni dai ina kan hanya ta ne ta zuwa ta'aziyyar rasuwar mai bindiga a Dawa da Musa grasfa a Rishi, Allah Ya musu Rahama.
HADEJIA A YAU!: TARIHIN HARUNA UJI. DA WAKOKINSA. KASHI NA DAYA (1...: Alh. Haruna Uji Hadejia. Hadejia A yau! An haifi Alh. Haruna Uji A Unguwar Gandun sarki dake cikin garin Hadejia, a shekarar (1946). Suna...
Subscribe to:
Posts (Atom)